Kaltufa yana da amfani sosai, kadan daga cikin amfaninsa shi ne:
- Ana amfani da shi wajen wanke gashi yana sa kyalli.
- Yana kara wa jijiyoyin kai kwari. Abubuwan bukata yayin hada Kaltufa su ne:
- Tufa kanana guda 3. Na biyu, cokalin shan shayi na sikari. Na hudu tataccen ruwa da mazubi.
Yadda Ake Hadawa A yayyanka tufa kanana a bari ya zama kamar ruwan kasa.
- Sai a saka su cikin to roba mai fadi.
- Hada sikari da kofi daya na ruwa sai ka sa a saman tufa din.
- Idan kana da bukatar ruwa, sai ka rufe saman.
- Sai a rufe da tawul na takarda (ka daure da rubber band)
- Jar din ya zauna na sati 2 zuwa 3 a cikin guri mai dumi da kuma duhu
- Ka ta ce shi ka raba ruwan daga kwarorin tufa din.
- Ka kara saka ruwan cikin jar sai ka rufe shi. Ka sa jar din a guri mai duhu da dumi sai ka barshi zuwa sati 4.
- Sai ka fara dandana tufa dinka idan ya yi daidai yadda kake sai ka sa cikin mazubi na gilashi ko ka sayar ko amfani da shi wajen maganin Hawan Jini.
Abubuwan hadawa don hawan jini su ne.
- Ganyen kamshi ko daddoya da yawa, Tafarnuwa daya daga babba, Citta, karami, cokalin cin abinci 5 na kirfa, kurkur, lita daya na Zuma, Kaltufa, lita 10 ta ruwa.
Markada daddoya da Tafarnuwa, kirfà , kurkur. Ka zuba kwano wato roba, kara ruwa sai ka tace ka cire ruwan juice din, ka markaza Tafarnuwa,
Ciita da kirfa, sai ka zuba cikin wata robo ka kara ruwa sai ka tace, ka kara ruwa ko stebia, Kaltufa da kuma kwalbar don amfani da shi.