• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake ‘Hot Chocolate’

by Bilkisu Tijjani
1 year ago
Hot chocolate

Assalamu alaikum masu karatu, barkammu da sake haduwa da ku a wannan makon cikin shirinmu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.

A yau shafin namu zai kawo muku yadda ake Hot Chocolate:

Abubuwa da ya katamata uwargida ta tanada:
Madara, Nutaila, Oriyo Kokis.
Yadda ake hadawa:
Da farko za ki dora ruwa a wuta sannan sai ki zuba madara ki zuba Nutailar kamar cokali biyu haka sai ki saka maburkati kina juyawa har sai ya dan yi kauri haka ya dan fi shayi kauri da kadan sai ki bar shi ya yi ta tafasa zai zama kalar kasa-kasa haka sai sauke shi, in kin yi hakan ma ya yi. Ana shan sa da Kokis.

Wani hadin daban kuma:
Ga abubuwan da ake bukata:
Cakulet Siruf, farin mashmilos, kokofauda, madara.

Yadda ake hadawa:
Za ki dora ruwa a wuta sai ki zuba madara ki kada shi ya kadu sosai ki bar shi ya tafasa, sannan ki samu tukunyar masa ki shafa mata cakolet siruf sannan ki bar shi kamar minti 10 ya bushe sai ki ciro shi za ki ga ya yi kamar kwantena, sai ki zuba kokofauda, sannan ki saka farin mashmelos kamar uku a kowacce kwantena sai ki rufe shi kowanne da dan uwansa sannan sai ki kara zuba cakolet sirof din a sama, sannan ki dauko wannan madarar da kika dafa ki zuba a kofi sai ki rika sa guda-guda kina sha in kika sa za ki ga ya baje. A sha dadi lafiya.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)

Yadda Ake Hada Sushi

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)
Girke-Girke

Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)

October 4, 2025
Yadda Ake Hada Sushi
Girke-Girke

Yadda Ake Hada Sushi

September 27, 2025
Collins Whitworth Zai Kafa Tarihin Shiga Kundin ‘Guinness World Record’ Tare Da Goyon Bayan Indomie
Girke-Girke

Collins Whitworth Zai Kafa Tarihin Shiga Kundin ‘Guinness World Record’ Tare Da Goyon Bayan Indomie

September 25, 2025
Next Post
Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin: Sin Za Ta Ci Gaba Da Shiga Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD

Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin: Sin Za Ta Ci Gaba Da Shiga Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD

LABARAI MASU NASABA

Adadin Biyan Kudade Ta Intanet Yayin Hutun Bikin Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin Ya Kai Yuan Tiriliyan 13.26

Adadin Biyan Kudade Ta Intanet Yayin Hutun Bikin Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin Ya Kai Yuan Tiriliyan 13.26

October 9, 2025
SSANU Da NASU Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja Kan Rashin Cika Alƙawarin Gwamnati

SSANU Da NASU Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja Kan Rashin Cika Alƙawarin Gwamnati

October 9, 2025
An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

October 9, 2025
Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Kan Saɓa Umarninta

Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Kan Saɓa Umarninta

October 9, 2025
Gobara Ta Sake Ƙone Kasuwar Oba A Benin

Gobara Ta Sake Ƙone Kasuwar Oba A Benin

October 9, 2025
Kofin Duniya U-20: Argentina Ta Lallasa Nijeriya Da Ci 4-0

Kofin Duniya U-20: Argentina Ta Lallasa Nijeriya Da Ci 4-0

October 9, 2025
Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

October 9, 2025
HOTUNA: Yadda Obasanjo Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Cibiyar Taron Ƙasa Da Ƙasa A Bauchi

HOTUNA: Yadda Obasanjo Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Cibiyar Taron Ƙasa Da Ƙasa A Bauchi

October 9, 2025
Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Ƙaru Da Kashi 3.9 – Bankin Duniya

Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Ƙaru Da Kashi 3.9 – Bankin Duniya

October 9, 2025
Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.