Rahotanni sun bayyana cewa, wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace DPO din ‘yansanda a yankin Pankshin a Jihar jihar Filato.
LEADERSHIP, ta ruwaito cewa, DPO din wanda ba ambaci sunansa ba, an yi garkuwar da shi ne a wata karamar hukumar a ranar Alhamis.
- Kasar Sin Ta Harba Sabon Tauraron Dan Adam Na Sadarwa
- Rikicin Warware Rawanin Tsohon Wazirin Bauchi Na Ci Gaba Da Daukar Sabon Salo
Wata majiya kusa da ‘yansandan jihar ta ce, DPO din bai jima da fara aiki a matsayin DPO ba.
Talla
Har ya zuwa lokacin hada wannan rahoton kakakin rundunar ‘yansandan jihar Alfred Alabo, bai fitar da wata sanarwar a kan sace DPO din ba, amna byan da aka kira shi ya ce, yana halartar wani taro ne.
Talla