• English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yansandan Sun sun Cafke Wasu Jami’an EFCC Na Bogi A Delta

bySadiq and Khalid Idris Doya
3 years ago
'Yansanda

Rundunar ‘yansandan Jihar Delta, ta ce ta kama wasu mutane biyar da ake zargin jami’an Hukumar Yaki Da Yi Wa Tattalin Arziki Zagon Kasa (EFCC) na bogi.

Wadanda ake zargin sun hada da Prince Allison mai shekaru 29 da George Onyeweagu mai shekaru 29 da Duke Okoro mai shekaru 40 da Joseph Osinachi da kuma Onyocha Sunday mai shekaru 32.

  • Yaki Da Miyagun Kwayoyi: Kwalliya Na Biyan Kudin Sabulu A Kano – Dakta Fauziyya
  • Bukatar Samar Da Cikakken Tsaro Ga Hukumar Zabe Ta INEC

A cewar rundunar ‘yansandan, wadanda ake zargin sun amince da yi wa mutane fashi a sassa daban-daban na jihar.

Kakakin rundunar ‘yansandan Jihar Delta, Bright Edafe, a ranar Juma’a, ya ce ayyukan wadanda ake zargin ne ya janyo zanga-zangar #EndEFCC a jihar a watan Oktoba.

Edafe ya bayyana cewa, wani wanda ake zargin ya rutsa da su ya bayyana yadda suka kutsa cikin gidansa da daddare, suka yi awon gaba da shi tare da karbar kudi Naira miliyan biyu da dubu dari biyar da karfin tsiya.

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

“Shida daga cikin wadanda abin ya rutsa da su kuma sun gano su, daya daga cikin wadanda abin ya shafa ya bayyana cewa ‘yan kungiyar sun kai farmaki gidansa cikin dare.

“Sun samu shiga harabar ne ta hanyar datse shingen, suka shiga gidansa, suka yi awon gaba da shi da karfi suka tafi da shi cikin wata farar motar kirar Toyota Hiace.

“Sun karbe masa wayoyinsa ta karfi da wasu kayayyaki wanda darajarsu kai N3,700,000, sun yi musayar kudi N2,500,000 kuma suka shaida masa cewa za su sake dawo masa.” In ji kakakin.

LEADERSHIP ta rawaito cewa a watan Oktoba ne wasu matasa a Jihar Delta suka tare wasu hanyoyi a sassan jihar domin nuna rashin amincewarsu da abin da suka bayyana a matsayin kame matasa da jami’an EFCC ke yi.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tinubu
Manyan Labarai

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi
Manyan Labarai

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung
Manyan Labarai

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
Next Post
Rashin Adalcin Da Muka Gano Ana Tafkawa A Bankin Raya Kasa –Sanata Ndume

Rashin Adalcin Da Muka Gano Ana Tafkawa A Bankin Raya Kasa –Sanata Ndume

LABARAI MASU NASABA

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Go to mobile version