• English
  • Business News
Wednesday, October 22, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yarjejeniyar Beijing: Mabudin Zaman Lafiya A Zirin Gaza

by Sulaiman and CGTN Hausa
1 year ago
Beijing

A yau Talata ne bangarori daban-daban har 14 ciki har da kungiyoyin Fatah da Hamas, masu rikici da juna a Palasdinu, suka rattaba hannu kan “Yarjejeniyar Beijing” wadda ke da nufin dinke barakar dake akwai a tsakaninsu.

Kamar yadda Bature kan ce “Charity Begins at Home” wato kyakkyawar tarbiyya na farawa ne daga cikin gida. A tarihin duniya da ma bil adama, babu inda muka taba ganin rarrabuwar kawuna ta kawo ci gaba ko zaman lafiya, sai ma karin tashin hankali da tabarbarewar zamantakewa da tattalin arziki. Duk yadda wani ya kai ga son ganin zaman lafiya a Palasdinu, to ba zai taba samuwa ba muddun bangarorin wurin na adawa da juna.

  • Kasar Sin Za Ta Kara Habaka Masana’antar Tsimin Ruwa
  • Xi Ya Taya Kagame Murna Bisa Sake Zabarsa A Matsayin Shugaban Rwanda

Wacce fa’ida wannan yarjejeniya take da ita?

Tushen maganace matsalar Falasdinu da rikicin dake wakana tsakaninta da Isra’ila, shi ne dinke barakar dake akwai a cikin gida.

A kullum na kan bayyana kasar Sin a matsayin mai hangen nesa, saboda ta kan nemi warware matsala ne tun daga tushe. Kiran wannan taro da kasar Sin ta yi na hada bangarori masu adawa wuri guda domin lalubo bakin zaren rikicin da ya ki ci ya ki cinyewa a yankin, wani muhimmin mataki ne da babu wanda ya yi yunkurin aiwatarwa. Haka kuma, yunkuri ne da zai dora Palasdinu kan turbar zaman lafiya da farfadowa. Hadin kan bangarorin Palasdinu, shi zai ba da damar a rika jinta da murya daya, kazalika, shi ne zai rika toshe duk wani yunkuri na danniya ko cin zali da za a yi mata.

LABARAI MASU NASABA

Kungiyar IOMed Za Ta Taka Rawar Gani Wajen Gina Al’umma Mai Makomar Bai Daya 

Sin Ta Kammala Ginin Cibiyar Adana Bayanai Mai Amfani Da Karfin Iska A Karkashin Ruwa

Hakika wannan rana, da wannan yarjejeniya da rawar da Sin ta taka, za su shiga tarihi, kuma al’ummar Palasdinu da yankin Gabas ta Tsakiya da ma na duniya masoya zaman lafiya, za su jinjinawa kasar Sin bisa halin dattako da ta nuna, da kuma yadda take tsayawa kai da fata wajen ganin an kare cikakken ’yancin da muradun dukkan al’ummar duniya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kungiyar IOMed Za Ta Taka Rawar Gani Wajen Gina Al’umma Mai Makomar Bai Daya 
Daga Birnin Sin

Kungiyar IOMed Za Ta Taka Rawar Gani Wajen Gina Al’umma Mai Makomar Bai Daya 

October 21, 2025
Sin Ta Kammala Ginin Cibiyar Adana Bayanai Mai Amfani Da Karfin Iska A Karkashin Ruwa
Daga Birnin Sin

Sin Ta Kammala Ginin Cibiyar Adana Bayanai Mai Amfani Da Karfin Iska A Karkashin Ruwa

October 21, 2025
Ci Gaban Kasar Sin Ya Shaida Cewa Yawan Jama’a Ba Dalili Ne Na Rashin Ci Gaba Ba
Daga Birnin Sin

Ci Gaban Kasar Sin Ya Shaida Cewa Yawan Jama’a Ba Dalili Ne Na Rashin Ci Gaba Ba

October 21, 2025
Next Post
Shugaba Tinubu Masoyin Arewa Ne – Gwamna Uba Sani

Shugaba Tinubu Masoyin Arewa Ne - Gwamna Uba Sani

LABARAI MASU NASABA

Majalisa Ta Amince Da Dokar Ɗaurin Rai Da Rai Ga Masu Yi Wa Ƙananan Yara Fyaɗe

Majalisa Ta Amince Da Dokar Ɗaurin Rai Da Rai Ga Masu Yi Wa Ƙananan Yara Fyaɗe

October 22, 2025
Gobara Ta Tashi A Kasuwar Alaba Da Ke Legas

Gobara Ta Tashi A Kasuwar Alaba Da Ke Legas

October 22, 2025
Gwamnoni Sun Yi Ta’aziyyar Mutanen Da Suka Rasu A Fashewar Tankar Mai A Neja

Gwamnoni Sun Yi Ta’aziyyar Mutanen Da Suka Rasu A Fashewar Tankar Mai A Neja

October 22, 2025
Kungiyar IOMed Za Ta Taka Rawar Gani Wajen Gina Al’umma Mai Makomar Bai Daya 

Kungiyar IOMed Za Ta Taka Rawar Gani Wajen Gina Al’umma Mai Makomar Bai Daya 

October 21, 2025
Sin Ta Kammala Ginin Cibiyar Adana Bayanai Mai Amfani Da Karfin Iska A Karkashin Ruwa

Sin Ta Kammala Ginin Cibiyar Adana Bayanai Mai Amfani Da Karfin Iska A Karkashin Ruwa

October 21, 2025
Aikin Jinya Kyauta: Gwamnatin Zamfara Ta Kammala Zagaye Na 10 Na Kula Da Marasa Lafiya 3,447

Aikin Jinya Kyauta: Gwamnatin Zamfara Ta Kammala Zagaye Na 10 Na Kula Da Marasa Lafiya 3,447

October 21, 2025
Ci Gaban Kasar Sin Ya Shaida Cewa Yawan Jama’a Ba Dalili Ne Na Rashin Ci Gaba Ba

Ci Gaban Kasar Sin Ya Shaida Cewa Yawan Jama’a Ba Dalili Ne Na Rashin Ci Gaba Ba

October 21, 2025
Mauludi: Gwamnatin Kano Ta Sake Ɗage Ranar Komawa Makarantu

Gwamna Yusuf Ya Buƙaci Hukumar NBC Da Ta Sa Ido Kan Gidajen Rediyo Da Talabijin Na Yanar Gizo

October 21, 2025
Me Aka Gano Kan Makomar Tattalin Arzikin Kasar Sin Daga Karuwar 5.2% Na Tattalin Arzikinta?

Me Aka Gano Kan Makomar Tattalin Arzikin Kasar Sin Daga Karuwar 5.2% Na Tattalin Arzikinta?

October 21, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Tabbatar Da Yusuf A Matsayin Sabon Shugaban NPC, Wasu 2 A Matsayin Kwamishinoni

October 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.