• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yunkurin Amurka Kan Sana’ar Kera Sassan Na’urorin Laturoni Ba Zai Yi Nasara Ba

by CMG Hausa
3 years ago
Amurka

Kafofin watsa labaru na kasar Amurka ba su nuna kyakkyawar makoma ga dokar dake da alaka da sassan na’urorin laturoni da sauran ayyukan kimiyya da shugaban kasar Joseph Biden ya sanyawa hannu ba.

Jaridar The New York Times ta bayyana cewa, dokar ta bayyana yunkurin kasar, amma watakila amfaninta ba mai dogon zango ba ne.

  • Ziyarar Nancy Pelosi Zuwa Taiwan Takala Ce Mai Muguwar Manufa

Me ya sa ake nuna shakku kan dokar mai kunshe da shafuna fiye da dubu daya? Domin ta shaida yunkurin kasar Amurka ta tsara wani shirin dake da nasaba da sana’ar kera sassan na’urorin laturoni da sauran ayyukan kimiyya da darajarsu ta kai kimanin dala biliyan 280, don jan kamfanoni su kafa rassa a kasar, da sa kaimi ga tattara kamfanonin kera sassan na’urorin laturori na zamani a kasar, lamarin da zai sanya Amurkar kan gaba a fannin kimiyya da fasaha a duniya.

Bisa kididdigar da aka yi, jimilar sana’o’in da suka shafi kera na’urorin da ba sa karbar lantarki a kasar Amurka a shekarar 1990, ya kai kashi 37 cikin dari bisa na duniya, amma yawansu ya ragu zuwa kashi 12 cikin dari a shekarar 2020, saboda sana’o’in sun fita zuwa sauran kasashen duniya. A don haka, Amurka ke kokarin mayar da su kasarta.

A shekarun baya-baya nan, wasu kasashen duniya ciki har da kasar Sin, sun samu gagarumin ci gaba kan sana’ar kera na’urorin da ba sa karbar lantarki, lamarin ya haifar da damuwa ga Amurka.

LABARAI MASU NASABA

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Don haka kasar ta gabatar da dokar don tilastawa kamfanonin da abin ya shafa, zabar amincewa da kudurinta ko a’a, don kawo cikas ga wadannan kasashe ciki har da kasar Sin, da tabbatar da matsayin Amurka na kan gaba a wannan fanni. Wannan, shi ne dalilin da ya sa Amurka ta gabatar da irin wannan doka.

Kasar Amurka tana da ‘yancin raya kanta, amma bai kamata ta kawo cikas ga ci gaban sauran kasashe ba. Yunkurinta na kare sana’ar kera na’urorin laturori ba zai yi nasara ba.(Zainab Zhang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu
Daga Birnin Sin

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

November 6, 2025
Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Next Post
Hanyoyin Jiragen Kasa Da Sin Ta Gina Sun Zama Shaidar Raya Shirin “Ziri Daya Da Hanya Daya”

Hanyoyin Jiragen Kasa Da Sin Ta Gina Sun Zama Shaidar Raya Shirin “Ziri Daya Da Hanya Daya”

LABARAI MASU NASABA

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

November 6, 2025
Gwamnatin tarayya

Ta’addanci Ba Zai Yi Nasara Ba A Ƙasarmu — Tinubu

November 6, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

November 6, 2025
Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

November 6, 2025
Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Kashe Matarsa A Sakkwato

November 6, 2025
Amnesty International Ta Soki Tinubu Kan Yi Wa Masu Laifin Take Haƙƙin Ɗan Adam Afuwa

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Don Karɓo Rancen N1.15trn Don Cike Giɓin Kasafin Kuɗin 2025

November 6, 2025
Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

November 6, 2025
Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

November 6, 2025
Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

November 6, 2025
Gwamnatin Tinubu “Kasuwa Ce Mara Amfani Ga Talaka” – PDP

Majalisa Ta Ɗage Tantance Ministan Tinubu Saboda Rashin Rahoton Tsaro

November 6, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.