Hukumar zabe mai zaman kanta ta Jihar Kano, ta bayyana shirin gudanar da zaben kananan hukumomin jihar a ranar 30 ga watan Nuwamba, 2024.
Shugaban hukumar zaben jihar, Farfesa Sani Malunfashi ne, ya shaida wa manema labarai a Kano cewa za a yi wa dukkanin ‘yan takarar gwajin maganin miyagun kwayoyi kafin shiga zaben.
- Za Mu Dauki Fansar Kisan Haniyeh – Iran
- Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Jirgin Arik Daga Yin Jigilar Fasinjoji Saboda Bashi
Bayani na tafe….
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp