Zababben Dan Malisar Wakilai mai wakiltar kananan hukumomin Jalingo, Zing, Yorro a karkashin jam’iyyar PDP, Honorabul Yusuf Mai Hanci, ya rasu.
Majiya mai toshe ta tabbatar da rasuwarsa “haka ne Malam Yusuf Mai Hanci, mutumin kirki, ya rasu biyo bayan gajeriyar rashin lafiya.”
- An Kama Masu Fataucin Kananan Yara A Ribas
- Bayan Biyan Kudin Fansa, Kasurgumin Dan Bindiga Ya Saki Daliba 4 Na Kwalejin Yauri
Dama dai an zabe Yusuf Mai Hanci, domin wakiltar yankin kananan hukumomin Jalingo, Zing da Yorro, a malisar Wakilai ta kasa.