• English
  • Business News
Monday, October 13, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Zaben Kananan Hukumomi: APC Ta Lashe Dukkan Kujerun Shugabanni A Kwara 

by Sulaiman
1 year ago
Kwara

Jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kwara, ta lashe dukkanin kujerun shugabanni 16 da na kansiloli 193 a zaben kananan hukumomin jihar da ya gudana a ranar Asabar.

Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kwara (KWASIEC), Mohammed Baba-Okanla, ya sanar da sakamakon zaben a wata sanarwa da ya fitar da safiyar Lahadi.

Cikakken bayanin sakamakon da aka tattara daga dukkan rumfunan zaben jihar, sune kamar haka:

LABARAI MASU NASABA

Rundunar Ƴansanda Ta Kama Gaggan Ƴan Fashi 9 A Kano

Ambaliyar Ruwa Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 236 A Jihohi 27 Da Birnin Tarayya

Karamar Hukumar IFELODUN:

APC 22,524

PDP 2,727

APM 482

Karamar Hukumar OYUN:

APC 12,159

PDP 356

APM 386

Karamar Hukumar OKE ERO:

APC 7,472

PDP 1,168

APM 224

Karamar Hukumar ISIN LGA:

APC 8,173

PDP 1,165

APM 77

Karamar Hukumar EDU:

APC 23,963

PDP 3,851

APM 424

Karamar Hukumar PATIGI:

APC 14,119

PDP 2,939

APM 806

Karamar Hukumar MORO:

APC 14,555

PDP 1,670

APM 117

Karamar Hukumar ASA:

APC 15,024

PDP 2,638

APM 41

Karamar Hukumar ILORIN TA KUDU:

APC 20,207

PDP 2,072

APM 226

SDP 621

Karamar Hukumar BARUTEN:

APC 38,549

PDP 1,335

APM 665

Karamar Hukumar ILORIN TA GABAS:

APC 20,883

PDP 5,383

SDP 475

APM 835

Karamar Hukumar KAIAMA:

APC 23,029

PDP 1,737

APM 59

Karamar Hukumar EKITI:

APC 8,707

PDP 907

APD 966

Karamar Hukumar OFFA:

Accord 1,919

APC 22,400

PDP 1,586

APM 636

SDP 391

Karamar Hukumar ILORIN TA YAMMA:

APC 50,128

PDP 4,202

APM 1,882

Karamar Hukumar IREPODUN:

APC 14,010

PDP 2,106

APM 559

SDP 239

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Rundunar Ƴansanda Ta Kama Gaggan Ƴan Fashi 9 A Kano
Manyan Labarai

Rundunar Ƴansanda Ta Kama Gaggan Ƴan Fashi 9 A Kano

October 13, 2025
nema
Manyan Labarai

Ambaliyar Ruwa Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 236 A Jihohi 27 Da Birnin Tarayya

October 13, 2025
Sojojin somaliya
Manyan Labarai

Ta’addanci: Ana Fuskantar Ƙarancin Man Fetur A Mali Sakamakon Datse Hanyoyin Shiga Bamako

October 13, 2025
Next Post
Fargaba Da Ruɗani Ya Zagaye Shirin Tattara Sakamakon Zaben Gwamna A Jihar Edo

Fargaba Da Ruɗani Ya Zagaye Shirin Tattara Sakamakon Zaben Gwamna A Jihar Edo

LABARAI MASU NASABA

Rundunar Ƴansanda Ta Kama Gaggan Ƴan Fashi 9 A Kano

Rundunar Ƴansanda Ta Kama Gaggan Ƴan Fashi 9 A Kano

October 13, 2025
Magance Bala’o’i: Gwamna Lawal Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin Zamfara Na Ci Gaba Da Haɗin Gwiwa Da NEMA

Magance Bala’o’i: Gwamna Lawal Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin Zamfara Na Ci Gaba Da Haɗin Gwiwa Da NEMA

October 13, 2025
Asuu

Ba Bu Dalilin Da ASUU Za Ta Fara Yajin Aiki, An Biya Duk Buƙatunsu – Ministan Ilimi 

October 13, 2025
hisba

Hukumar Hisbah Ta Kama Wasu Matasa Da Suka Yi Aure Ba Bisa Ƙa’ida Ba A Kano

October 13, 2025
Labarin Xinjiang A Zane: Aikin Yawon Shakatawa Na Kara Samar Da Arziki Ga Al’ummar Xinjiang

Labarin Xinjiang A Zane: Aikin Yawon Shakatawa Na Kara Samar Da Arziki Ga Al’ummar Xinjiang

October 13, 2025
Nijeriya

Ba Gudu Ba Ja-da-baya Kan Ci Gaba Da Kwaskwarima Ga Tsarin Haƙar Ma’adanai – Minista

October 13, 2025
Ahmed Musa Ya Nemi Afuwar Ƙungiyar 3SC Akan Abinda Ya Faru Da ‘Yan Wasansu A Kano

Ahmed Musa Ya Nemi Afuwar Ƙungiyar 3SC Akan Abinda Ya Faru Da ‘Yan Wasansu A Kano

October 13, 2025
nema

Ambaliyar Ruwa Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 236 A Jihohi 27 Da Birnin Tarayya

October 13, 2025
Shugaba Xi Jinping Ya Gabatar Da Shawarwari Hudu A Taron Kolin Mata Na Duniya

Shugaba Xi Jinping Ya Gabatar Da Shawarwari Hudu A Taron Kolin Mata Na Duniya

October 13, 2025
Sojojin somaliya

Ta’addanci: Ana Fuskantar Ƙarancin Man Fetur A Mali Sakamakon Datse Hanyoyin Shiga Bamako

October 13, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.