ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, December 22, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sheikh Zakzaky Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi

by Khalid Idris Doya and Sulaiman
4 weeks ago
Zakzaky

Jagoran Harkar Musulunci, Sheikh Ibraheem Zakzaky, ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa bisa rasuwar fitaccen Malamin addinin Musulunci, Shaikh Dahiru Usman Bauchi, wanda ya rigamu gidan gaskiya a ranar Alhamis.

A cikin saƙon ta’aziyyarsa wadda ofishin Shehin Malamin ya fitar a ranar Alhamis, Shaikh Zakzaky, ya bayyana rasuwar malamin a matsayin “Babban rashi mai nauyi, wanda ya shafi al’umma baki ɗaya.”

ADVERTISEMENT
  • Sin Ta Ciri Tuta A Jagorancin Ayyukan Dakile Sauyin Yanayi 
  • Tuggar Ya Yi Alhinin Rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Ya miƙa ta’aziyya ga iyalan marigayin, ɗalibansa, da ɗaukacin masoyansa, tare da roƙon Allah madaukaki Ya jiƙan marigayin, Ya yafe masa, kuma Ya azurta shi da Aljannah.

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Shaikh Zakzaky ya kuma yi addu’ar Allah Ya ba wa iyalai, dangi, da masoya haƙuri da juriyar wannan babban rashi.

Al’ummar musulmi a Nijeriya da ma ƙasashen duniya sun shiga cikin wani mawuyacin lokaci na jimami bayan labarin rasuwar fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Usman Ɗahiru Bauchi (Rahimahullah), wadda ta faru a safiyar yau Alhamis, 06/Jumada al-Thani/1447H, daidai da 27/11/2025.

Sheikh Usman Ɗahiru Bauchi ya kasance shahararren malami mai zurfin ilimi da basira, wanda dubban ɗalibai da malamai suka amfana da gagarumar gudummawarsa wajen yaɗa ilimi, inganta tarbiyya, da karfafa amana cikin al’umma. Rashinsa ya bar babban giɓi da kule ga al’ummar Musulmi, musamman ma waɗanda suka tashi a ƙarƙashin karantarwarsa.

A halin yanzu, masoya na ci gaba da gudanar da addu’o’i, musamman karatun Suratul Fatiha, domin neman rahamar Ubangiji ga malamin da ya yi babban tasiri ga rayuwar mutane da dama.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja
Manyan Labarai

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta
Manyan Labarai

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka
Ra'ayi Riga

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Next Post
Uwargidan Gwamnan Zamfara Ta Ƙaddamar Da Kwanaki 16 Na Yaƙi Da Cin Zarafin Mata

Uwargidan Gwamnan Zamfara Ta Ƙaddamar Da Kwanaki 16 Na Yaƙi Da Cin Zarafin Mata

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

December 21, 2025
Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.