• English
  • Business News
Wednesday, October 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wakilin Sin Ya Kalubalanci Amurka Da Ta Daidaita Matsalar Nuna Bambancin Launin Fata A Ayyukan ’Yan Sanda Da Sauransu

by CMG Hausa
3 years ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

An Bude Bikin Baje Kolin Kasuwanci Na Kasa Da Kasa Na 138 A Guangzhou

Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar

Wakilin Sin Jiang Duan ya shaidawa taron majalisar kare hakkin dan Adam ta MDD karo na 51 da aka gudanar a jiya cewa, ’yan asalin Afirka dake Amurka, suna fuskantar yanayin nuna bambanci a ayyukan aiwatar da doka, don haka ya kalubalanci kasar Amurka da ta dauki matakai don daidaita matsalolin nuna bambancin launin fata, da tsauraran matakan da ’yan sanda suke dauka bisa bambacin launin fata da sauransu.

Jiang Duan ya yi nuni da cewa, ra’ayin mulkin mallaka, da cinikin bayi, sun haifar da ra’ayin nuna bambancin launin fata. Ko da yake wannan babi ya wuce a tarihin dan Adam, amma ra’ayin mayar da fararen fata a gaban wasu yana ci gaba da kasancewa. Ya ce a kasar Amurka, ’yan asalin Afirka suna fuskantar yanayin nuna bambancin launin fata, da rashin daidaito gare su.

  • Yunkurin Amurka Da Birtaniya Da Australiya Na Yin Hadin Gwiwa Kan Jirgin Karkashin Ruwa Mai Amfani Da Makamashin Nukiliya Ya Ci Tura

Bisa kididdigar da aka yi, yiwuwar samun mutanen ’yan asalin Afirka da ’yan sanda suke harbewa har lahira, ta fi ta fararen fata fiye da ninki biyu, kana yawan ’yan asalin Afirka da suke cikin kurkuku a kasar Amurka, ya fi na fararen fata har ninki shida.

Jiang Duan ya bayyana cewa, kasar Sin ta kalubalanci kasar Amurka, da ta dauki matakai, don daidaita matsalolin nuna bambancin launin fata, da tsauraran matakan da ’yan sanda suke dauka bisa bambancin launin fata da sauransu, da aiwatar da kudurin da aka tsai da a babban taron MDD, da majalisar kare hakkin dan Adam ta MDD. (Zainab Zhang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Bude Bikin Baje Kolin Kasuwanci Na Kasa Da Kasa Na 138 A Guangzhou
Daga Birnin Sin

An Bude Bikin Baje Kolin Kasuwanci Na Kasa Da Kasa Na 138 A Guangzhou

October 15, 2025
Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar
Daga Birnin Sin

Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar

October 15, 2025
Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles

October 15, 2025
Next Post
Sin Ta Kyautata Tsarinta Na Zuba Jari Da Tattara Kudi Tsakanin Ta Da Sauran Sassan Kasa Da Kasa

Sin Ta Kyautata Tsarinta Na Zuba Jari Da Tattara Kudi Tsakanin Ta Da Sauran Sassan Kasa Da Kasa

LABARAI MASU NASABA

An Bude Bikin Baje Kolin Kasuwanci Na Kasa Da Kasa Na 138 A Guangzhou

An Bude Bikin Baje Kolin Kasuwanci Na Kasa Da Kasa Na 138 A Guangzhou

October 15, 2025
sallah

Da Ɗumi-ɗumi: Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ya Ƙara Raguwa Zuwa Kashi 18.02%

October 15, 2025
Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar

Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar

October 15, 2025
Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Dajin Taraba

Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Dajin Taraba

October 15, 2025
Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles

Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles

October 15, 2025
Yajin Aikin: Ɗalibai Sun Bai Wa ASUU Da Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwana 7 Su Warware Rikicinsu

Yajin Aikin: Ɗalibai Sun Bai Wa ASUU Da Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwana 7 Su Warware Rikicinsu

October 15, 2025
Gwamna Diri Da ’Yan Majalisa 23 Na Bayelsa Sun Fice Daga PDP

Gwamna Diri Da ’Yan Majalisa 23 Na Bayelsa Sun Fice Daga PDP

October 15, 2025
Shugaban Kasa Yana Bibiyar Zanga-zangar Matsin Rayuwa – Minista

2027: Babu Ɗan Siyasar Da Zai Iya Ƙalubalantar Tinubu — Fadar Shugaban Ƙasa

October 15, 2025
Tinubu Ya Nemi Jihohi Su Dakatar Da Karbar Haraji A Kan Masu Safarar Kayan Abinci

Haƙar Ma’adinai Ba Bisa Ƙa’ida Ba Barazana Ce Ga Tsaro A Yammacin Afirka – Tinubu

October 15, 2025
Gabar ‘Yan Bindiga A Tsakaninsu Ta Kara Tsanani A Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Hana Manoma Girbi A Zamfara, Al’umma Na Neman Taimako

October 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.