A yau ne kasar Sin ta harba na’urar binciken hasken rana ta Kuafu-1 ko ASO-S a takaice, kamar yadda cibiyar nazarin sararin samaniya ta cibiyar kimiyyar kasar Sin ta sanar. (Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp