• English
  • Business News
Friday, October 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jakadan Sin A Saliyo Ya Halarci Taron Karawa Juna Sani Tsakanin Ofishin Jakadancinsa Da Kungiyoyin Sada Zumunta Ta Kasashen Biyu

by Sulaiman
3 years ago
Saliyo

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

A ranar 8 ga wata, ofishin jakadancin kasar Sin dake Saliyo, ya shirya taron karawa juna sani tsakanin ofishin da kungiyoyin sada zumunta ta kasashen Sin da Saliyo na shekarar 2022.

Jakadan kasar Sin a Saliyo, Hu Zhangliang, ya gabatar da muhimmin jawabi game da halin da kasa da kasa ke ciki a halin yanzu, da manufofin bunkasa cigaba na kasar Sin da na diflomasiyyarta, da kuma huldar dake tsakanin Sin da Saliyo. Ya bayyana cewa, kasar Sin ta kara kaimi tare da samar da gagarumin taimako ga zaman lafiya da cigaban duniya. Yadda kasar da ke da al’umma biliyan 1.4 ta bunkasa, wani babban cigaba ne ga bil adama baki daya, ba wai barazana ce ko kuma kalubale ga duniya ba.

  • Xi Jinping Ya Rubuta Wasika Ga Mahalarta Taron Karawa Juna Sani Na Jam’iyyu Shida Dake Kudancin Afirka Da Suka Kafa Makarantar Julius Nyerere

Jakada Hu, ya bayyana cewa, duk wani yunkurin bata sunan kasar Sin, da neman lalata huldar dake tsakanin Sin da Saliyo da hadin gwiwar dake tsakanin Sin da Afrika ba zai taba samun karbuwa ba. Kasar Sin a shirye take ta cigaba da karfafa hadin gwiwar moriyar juna tsakaninta da kasar Saliyo, domin amfanawa bangarorin biyu.
Shugabannin kungiyoyin sada zumunci tsakanin Saliyo da Sin, da wakilan kafafen yada labaran kasar ta Saliyo sun bayyana cewa, kasar Sin ta samar da taimako na gaskiya don cigaban kasashen Afrika, cikinsu har da kasar Saliyo, a dogon lokaci, kana zumuncin dake tsakanin Sin da Saliyo, da kuma na Sin da Afrika, ya yi matukar ratsa zukatan al’umma. Duk wani yunkurin neman lalata kimar kasar Sin, da neman lalata hadin gwiwar dake tsakanin Sin da Saliyo ba zai taba samun nasara ba.(Ahmad)

 

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika
Daga Birnin Sin

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

October 16, 2025
Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa
Daga Birnin Sin

Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

October 16, 2025
Gaza
Daga Birnin Sin

Wane Ci Gaba Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza Ta Haifar?

October 16, 2025
Next Post
Marawa Kamfanoni Masu Zaman Kansu Baya Zai Amfani Kasar Sin Da Ma Duniya Baki Daya

Marawa Kamfanoni Masu Zaman Kansu Baya Zai Amfani Kasar Sin Da Ma Duniya Baki Daya

LABARAI MASU NASABA

Dantawaye Ya Karɓi Ragamar Aiki A Matsayin Sabon Kwamishinan Ƴansandan Abuja

Dantawaye Ya Karɓi Ragamar Aiki A Matsayin Sabon Kwamishinan Ƴansandan Abuja

October 17, 2025
peter

2027: Peter Obi Ya Shiga Rudani Kan Jam’iyyar Da Zai Tsaya Takara

October 17, 2025
Ƙungiyar NNYLF Ta Gargaɗi Atiku Da Sowore Kan Cinna Wutar Rikici A Nijeriya

Ƙungiyar NNYLF Ta Gargaɗi Atiku Da Sowore Kan Cinna Wutar Rikici A Nijeriya

October 17, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Dalilin Karyewar Farashin Kayan Abinci

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Dalilin Karyewar Farashin Kayan Abinci

October 17, 2025
Tinubu

Batun Yin Afuwa Ga ‘Yan Yankin Ogoni Huɗu

October 17, 2025
Shettima

‘Yan Nijeriya Na Dab Da Fita Daga Halin Kuncin Talauci – Shettima 

October 17, 2025
Manzon Allah

Manzon Allah (SAW) Ne Ya Kafa Tushen Wayewar Kai A Duniya

October 17, 2025
An Kashe Mutane Da Dama Da Kone Gidajensu A Wani Hari Da Aka Kai Benuwai

Yadda ‘Yan Bindiga Ke Zafafa Hare-hare A Jihohin Arewa Maso Yamma

October 17, 2025
Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Aikin Samar Da Ruwa Da Kamfanin Sin Ya Gudanar A Birnin Abuja

Afuwar Tinubu Ga Masu Manyan Laifuka: Ta Bar Baya Da Ƙura

October 17, 2025
Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

October 17, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.