Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana sakamakon zaben gwamnoni wadanda suka yi nasara karkashin jam’iyyun Siyasa daban-daban.
INEC ta bayyana jihohi 24 wadanda zabensu ya kammala.
APC – 15
Gombe, Jigawa, Katsina, Kwara, Lagos, Ogun, Sokoto, Yobe, Nasarawa, Neja, Ebonyi, Kuros Ribas, Benuwe, Borno da Kaduna.
PDP – 8
Akwa Ibom, Oyo, Bauchi, Filato, Delta, Ribas, Taraba da Zamfara.
NNPP -1
Kano
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp