Ramadan: Azumi Na 03
Birane Magriba Alfijir
Abakaliki 6:37 5:21
Abeokuta 6:57 5:40
Abuja/Suleja 6:43 5:24
Akure 6:49 5:32
Akwanga/Keffi/Nasarawa 6:39 5:20
Auchi 6:45 5:28
Ankpa/Ayangba 6:40 5:22
Argungu 6:54 5:12
Azare/Jama’are 6:32 5:09
Bama 6:18 4:55
Bauchi/Ningi 6:33 5:12
Benin 6:48 5:32
Bichi 6:40 5:17
Bida 6:47 5:28
Birnin Gwari 6:45 5:24
B/Kebbi/Gwandu/Jega 6:55 5:31
Birnin Kudu/Gwaram 6:33 5:12
Biu 6:23 5:02
Calabar 6:36 5:22
Damaturu 6:25 5:02
Daura/Dambatta 6:39 5:15
Dutse 6:36 5:13
Dutsinma/Jibiya 6: 44 5:20
Enugu 6:40 5:24
Funtua/Tsafe 6:44 5:20
Gombe 6:27 5:04
Gumi 6:52 5:29
Gusau/K/ Namoda 6:46 5:22
Gwadabawa 6:52 5:28
Hadejia/Gumel 6:34 5:10
Ibadan/Ife 6:54 5:36
Ilesha/Baruba 6:57 5:38
Ilorin/Kaiama 6:53 5:34
Jalingo/Lau/Gashaka 6:25 5:06
Jere 6:42 5:21
Jos/Saminaka 6:36 5:15
Kabba 6:47 5:29
Kafanchan/Kachia 6:39 5: 18
Kafin Maiyaki 6:40 5:17
Kaduna 6:42 5:21
Kano 6:39 5:16
Katsina 6:43 5:19
Kontagora/Zuru 6:50 5:29
Lafia 6:38 5:19
Lagos 6:56 5:39
Lokoja/Idah 6:44 5:26
Maiduguri/Mubi/Gwoza 6:19 4:56
Makurdi 6:37 5:19
Minna 6:46 5:25
Missau 6:29 5:08
Mokwa/New Bussa 6:52 5:33
Monguno 6:18 4:54
Nguru/Gashua 6:30 5:06
Ogbomosho 6:54 5:36
Okene 6:46 5:28
Onitsha 6:43 5:27
Oyo 6:55 5:37
Port Harcourt/Owerri 6:41 5:27
Potiskum 6:28 5:05
Shagamu 6:55 5:38
Sakoto 6:52 5:28
Takum/Wukari 6:31 5:13
Warri 6:47 5:31
Langtang/Wase Shendam 6:32 5:13
Wurno 6:51 5:27
Yola/Numan 6:21 5:02
Zaria 6:41 5:20
Cotonou-Benin 7:00 5:44
Ndjamena-Chad 6:13 4:50
Niamey-Niger 7: 05 5:39
Zinder-Niger 6:38 5:12
Garoua-Cameroun 6: 17 5:00
Yaounde-Cameroun 6: 23 5:09
MAJIYA: Majalisar Yaxa Musulunci
Faxakarwa: Ya zo a cikin wani Hadisin Jibrilu cewa wata rana Annabi (SAW) zai hau mumbari sai aka ji lokacin da ya taka matakala ta farko yana cewa “amin”, da ya taka matakala ta biyu ya sake cewa “amin, aka kara ji a matakala ta uku ya ce “amin.” Da aka tambaye shi a kan amin din da ya yi ta fada sai ya ce “Jibrilu ya fada mun cewa duk wanda ya riski iyayensa biyu amma ya ki yi masu alherin da zai sa su ji dadi su sanya masa albarka ya shiga aljanna; to idan Allah ya sa shi a wuta ya danna shi a can ciki! Na ce amin. Jibrilu ya kara ce mun wanda ya riski Ramadan bai yi abin da Allah zai gafarta masa ba; idan Allah ya sa shi a wuta ya danna shi a can ciki sai na ce amin….”
‘Yan’uwa Musulmi mu dage, ga wata mai alfarma ya kama, mu yi kokari kar mu shiga sahun wadanda har watan zai fita ba su yi wani abu da Allah zai musu rahama ba. Allah ya ba mu ikon aikata abin da zai sada mu da Rahamar Allah Ta’ala, amin.
Daga Abdulrazaq Yahuza Jere