• English
  • Business News
Thursday, June 5, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Tsinci Gawar Mai Ciki A Gefen Hanya A Kano

by Sadiq
2 years ago
in Manyan Labarai
0
An Tsinci Gawar Mai Ciki A Gefen Hanya A Kano
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

An tsinci gawar wata mai ciki mai shekara 20 a gefen titi a kauyen Anadariya a Karamar Hukumar Bebeji a Jihar Kano.

Rundunar ‘yan sandan jihar ta bayyana haka ne a ranar Talata, inda ta ce an tsinci gawar ne a ranar 28 ga watan Maris.

  • An Cafke Tsohon Shugaban Amurka, Trump Bayan Da Bayyana A Gaban Kotu
  • Gwamnati Ta Zargi Peter Obi, Baba-Ahmed Da Cin Amanar Kasa

A cikin wata sanarwa da kakakin ‘yan sandan jihar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya fitar ya ce an cafke wasu mutum biyu da ake zargi da hannu a kisan matar.

Ya ce kamen na zuwa ne kwanaki kadan da kisan nata bayan da wasu mazauna yankin suka shigar da kara kan lamarin kuma Kwamishinan ‘yan sandan jibar, Mamman Dauda ya turo jami’an ‘yan sanda wurin.

“Da samun rahoton faruwar lamarin Kwamishina Mamman Daura ya aike da tawaga wajen karakshin jagorancin SP Tanimu Wada da ke ofishin ‘yan sandan na Bebeji.

Labarai Masu Nasaba

An Samu Asarar Dukiya ta Miliyan ₦273, Tare Da Mutuwar Mutum 5 A Kano – Hukuma

Kashinku Ya Bushe: Sojoji Sun Lashi Takobin Kawo Ƙarshen ‘Yan Ta’adda A Zamfara Da Katsina 

“Bayan isa tawagar sun dauki gawar zuwa babban asibitin Tiga, wanda a nan aka tabbatar da rasuwarta.”

Kakakin ya ce an gano sunan matar a matsayin Theresa Yakubu, kuma an cafke saurayinta da abokinsa.

Saurayin nata ya amsa cewar sun kashe ta shi da abokinsa bayan ya yi mata ciki, kuma sun yi yunkurin zubar da cikin amma abun ya ci tura.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

Tags: 'Yan SandaBebejikanoKisaMai CikiSaurayi
ShareTweetSendShare
Previous Post

Gwamnatin Kogi Ta Yi Allah Wadai Da Harin ‘Yan Bindiga Da Ya Kashe Mutane Da Dama A Jihar

Next Post

Ramadan: Hisbah Ta Rufe Wuraren Shan Giya, Ta Hana Karuwanci A Jigawa

Related

Hukumar kashe gobara
Manyan Labarai

An Samu Asarar Dukiya ta Miliyan ₦273, Tare Da Mutuwar Mutum 5 A Kano – Hukuma

1 hour ago
Kashinku Ya Bushe: Sojoji Sun Lashi Takobin Kawo Ƙarshen ‘Yan Ta’adda A Zamfara Da Katsina 
Manyan Labarai

Kashinku Ya Bushe: Sojoji Sun Lashi Takobin Kawo Ƙarshen ‘Yan Ta’adda A Zamfara Da Katsina 

7 hours ago
An Kashe Wani, Wasu Sun Jikkata A Rikicin Manoma Da Makiyaya A Neja
Manyan Labarai

An Kashe Wani, Wasu Sun Jikkata A Rikicin Manoma Da Makiyaya A Neja

8 hours ago
Hajjin Bana: Falalar Tsayuwar Arfa
Manyan Labarai

Hajjin Bana: Falalar Tsayuwar Arfa

9 hours ago
Hajjin 2025: Alhajin Kano Ya Rasu A Makka Kwana ÆŠaya Kafin Arfa
Manyan Labarai

Hajjin 2025: Alhajin Kano Ya Rasu A Makka Kwana ÆŠaya Kafin Arfa

10 hours ago
Kotu Ta Tura ÆŠan Tiktok Gidan Yari Kan Shigar Mata Da Kalaman Batsa A Kano
Manyan Labarai

Kotu Ta Tura ÆŠan Tiktok Gidan Yari Kan Shigar Mata Da Kalaman Batsa A Kano

20 hours ago
Next Post
Ramadan: Hisbah Ta Rufe Wuraren Shan Giya, Ta Hana Karuwanci A Jigawa

Ramadan: Hisbah Ta Rufe Wuraren Shan Giya, Ta Hana Karuwanci A Jigawa

LABARAI MASU NASABA

Malta Guinness

Bikin Bukin Sallar Da Malta Guinness

June 5, 2025
Hukumar kashe gobara

An Samu Asarar Dukiya ta Miliyan ₦273, Tare Da Mutuwar Mutum 5 A Kano – Hukuma

June 5, 2025
Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Yekuwar Rigakafin Cutar Ƙyandar Jamus

Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Yekuwar Rigakafin Cutar Ƙyandar Jamus

June 5, 2025
Sojoji Sun DaÆ™ile Harin Ƴan Ta’adda, Sun Kashe Wasu Da Yawa A Borno

Sojoji Sun DaÆ™ile Harin Ƴan Ta’adda, Sun Kashe Wasu Da Yawa A Borno

June 5, 2025
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 2 Sun Sace 2 A Wurin Haƙar Ma’adanai

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 2 Sun Sace 2 A Wurin Haƙar Ma’adanai

June 5, 2025
Trump Ya Umarci A Bincika Lafiyar Ƙwaƙwalwar Tsohon Shugaban Ƙasa Biden Yayin Mulkinsa

Trump Ya Umarci A Bincika Lafiyar Ƙwaƙwalwar Tsohon Shugaban Ƙasa Biden Yayin Mulkinsa

June 5, 2025
Kashinku Ya Bushe: Sojoji Sun Lashi Takobin Kawo Ƙarshen ‘Yan Ta’adda A Zamfara Da Katsina 

Kashinku Ya Bushe: Sojoji Sun Lashi Takobin Kawo Ƙarshen ‘Yan Ta’adda A Zamfara Da Katsina 

June 5, 2025
An Kashe Wani, Wasu Sun Jikkata A Rikicin Manoma Da Makiyaya A Neja

An Kashe Wani, Wasu Sun Jikkata A Rikicin Manoma Da Makiyaya A Neja

June 5, 2025
Hajjin Bana: Falalar Tsayuwar Arfa

Hajjin Bana: Falalar Tsayuwar Arfa

June 5, 2025
Hajjin 2025: Alhajin Kano Ya Rasu A Makka Kwana ÆŠaya Kafin Arfa

Hajjin 2025: Alhajin Kano Ya Rasu A Makka Kwana ÆŠaya Kafin Arfa

June 5, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.