Shafin da ya ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki na kusa dana nesa, har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba. Kamar kowanne mako shafin na tafe da sakonnin gaishe-gaishen wadanda suka aiko, a yau ma shafin n tafe da sakonnin da ku ka aiko mana kamar haka;
Sako daga Zainab Bello, Unguwar Me Dile Jihar Kano:
Ina gaida babbar kawata Aminiyata, uwar dakina Haj. Rakiya Sulen Garo uwa goya marayu, mai ubanma da uwarma duk ita ce uwarsu, sai Salamatu Uwargidan Kwankwaso Haj. Mama na gaisheta, Sai Suwaiba Sulen Garo mata ga kwamishinan Knapda Hassan Dan Baffa, Sai Uwata Mariya Sulen Garo, sai Auta Umma Autan Hajiya, da kawata Ladidi Inusa Hotoro, da Jamila Babu Brigade, da Hajiya Rabi Ali Galadima Fagge Principal dina. Ina gaida kanwata Salamatu Bello, sai Amina Bello, da Maryam Bello, Shafa’atu Bello, Jamila Bello duk a Yakasai, da fatan za su yi juma’a lafiya.
Sako daga Hazira Abubakar Kamba:
Da farko ina gaida mahaifina Alh. Garba Muhammad Kamba, da Mahaifiyata Mariya Abdullahi Kamba, sai maigidana Abdullahi Usman, da kannena Muhammad Abubakar, Kabiru Abubakar Kamba, Aisha Abubakar Kamba, da fatan za su yi juma’a lafiya.
Sako daga Rafi’a Muhammad Abubakar Jihar Kano, Kawo:
Ina gaida Aunty Jamila, Ina gaida Aunty Alawiyya, ina gaida Amina, ina gaida Sunusi Soja Dan Auta.
Sako daga Fatima Ya’u Jihar Kano Kawon Maigari:
Ina mika sakon goron Juma’a zuwa ga Mamana sai Bestyna Abdulkadir, sai friends dina Zainab Mukhtar, da Khadija Lawan, da Hajara Muhammad Sa’id, da Aisha Salisu, da Fatima Waziri, da Amina Usman, Hasiya Bashir, da Ummi Tasi’u, sai Farida Bala, Zainab Garba, Hauwa Kabir, Aisha Tukur, Maryam Isyaku, Hauwa Bello, Dafatan sun yi Sallar Juma’a Lafiya.