Majalisar Dattawa ta amince da kudirin karin kasafin kudi na Naira tiliyan 2.17 na 2023 bayan karatu na uku a majalisar.
Kafin zartar da kudurin, majalisar ta amince da rahoton daidaita kudirin kasafin kudin na shekarar 2023 na majalisar dattawa da majalisar wakilai, kamar yadda shugaban kwamitin kasafin kudi, Sanata Solomon Olamilekan Adeola (APC Ogun ta Yamma) ya gabatar.
- Akpabio Ya Rantsar Da Natasha Akpoti-Uduaghan A Matsayin Sanata
- Kotu Ta Dakatar Da Majalisar Dokokin Ribas Daga Tsige Fubara
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp