• English
  • Business News
Tuesday, October 28, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Yi Kira Da A Hada Kai Wajen Samar Da Tsaron Fasahar AI 

by CGTN Hausa
2 years ago
Sin

Tawagar kasar Sin dake halartar taron kolin kiyaye tsaron fasahar kwaikwayon tunanin dan-Adam (AI) dake gudana a Burtaniya, ta yi kira da a yi musayar ra’ayi da hadin gwiwa a tsakanin kasashen duniya kan batutuwan da suka shafi fasahar kwaikwayon tunanin dan-Adam da tafiyar da harkokin duniya.

Mataimakin ministan kimiyya da fasaha na kasar Sin Wu Zhaohui, ya yi jawabi a yayin taron kolin da aka bude jiya Laraba, ita ma tawagar kasar Sin ta halarci taron tattaunawa kan yadda za a kiyaye tsaron fasahar da dai sauransu.

  • Kyawawan Manufofin Tattalin Arzikin Sin Na Kara Karfafawa Kamfanonin Ketare Gwiwar Shiga Babbar Kasuwar Kasar
  • Manyan Jami’an Najeriya Na Amincewa Da Alfanun Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya” Ga Kasashen Afrika

Tawagar kasar Sin a taron ta gabatar da shirin gwamnati kan fasahar kere-kere ta duniya da aka kaddamar a yayin taron dandalin hadin gwiwar tsakanin kasa da kasa kan shawarar “ziri daya da hanya daya” karo na uku da aka gudanar a birnin Beijing ranar 18 ga watan da ya gabata, inda take fatan gudanar da shawarwari da kasashen da abin ya shafa.

Tawagar ta kuma jaddada cewa, taron ya samar da wani muhimmin dandali na tattaunawa, da damarmakin yin musaya da hadin gwiwa tsakanin kasashe, kan yadda za a samar da tsaro ga fasahar AI da tafiyar da harkokin kasa da kasa.

Ta kuma yi imanin cewa, tafiyar da harkokin fasahar AI, na da tasiri kan makomar dukkan bil’adama, kuma wani nauyi ne da ya kamata kasashen duniya su magance shi. (Ibrahim Yaya)

LABARAI MASU NASABA

An Kusa Kammala Shirye-shiryen Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas

Fasahohin Sin Za Su Iya Kyautata Makomar Nahiyar Afrika

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Kusa Kammala Shirye-shiryen Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas
Daga Birnin Sin

An Kusa Kammala Shirye-shiryen Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas

October 28, 2025
Fasahohin Sin Za Su Iya Kyautata Makomar Nahiyar Afrika
Daga Birnin Sin

Fasahohin Sin Za Su Iya Kyautata Makomar Nahiyar Afrika

October 28, 2025
Xi Ya Yi Karin Haske Kan Muhimman Shawarwarin Da Kwamitin Kolin JKS Ya Gabatar Yayin Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15
Daga Birnin Sin

Xi Ya Yi Karin Haske Kan Muhimman Shawarwarin Da Kwamitin Kolin JKS Ya Gabatar Yayin Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15

October 28, 2025
Next Post
‘Yansanda Sun Hallaka Ɗan Garkuwa Da Mutane, Sun Ceto Mutun 6 A Bauchi

‘Yansanda Sun Hallaka Ɗan Garkuwa Da Mutane, Sun Ceto Mutun 6 A Bauchi

LABARAI MASU NASABA

Kano Ta Bai Wa Mata 5,200 Tallafin Naira Miliyan 260

Kano Ta Bai Wa Mata 5,200 Tallafin Naira Miliyan 260

October 28, 2025
An Kusa Kammala Shirye-shiryen Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas

An Kusa Kammala Shirye-shiryen Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas

October 28, 2025
Gwamna Bago Ya Amince Da Biyan Karin Albashin Naira 20,000 Ga Ma’aikata 

Gwamnatin Neja Ta Bayar Da Hutun Kwanaki 2 Don Zaɓen Ƙananan Hukumomi

October 28, 2025
Fasahohin Sin Za Su Iya Kyautata Makomar Nahiyar Afrika

Fasahohin Sin Za Su Iya Kyautata Makomar Nahiyar Afrika

October 28, 2025
Xi Ya Yi Karin Haske Kan Muhimman Shawarwarin Da Kwamitin Kolin JKS Ya Gabatar Yayin Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15

Xi Ya Yi Karin Haske Kan Muhimman Shawarwarin Da Kwamitin Kolin JKS Ya Gabatar Yayin Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15

October 28, 2025
gaza

Majalisar Dattawa Ta Maido Da Ranar Tantance Sabbin Shugabannin Sojoji Zuwa Laraba

October 28, 2025
Duk Da Barazanar Tattalin Arzikin Duniya, Kasar Sin Ta Sanya Tabbaci Da Kwanciyar Hankali A Duniyarmu Mai Cike Da Ruɗani

Duk Da Barazanar Tattalin Arzikin Duniya, Kasar Sin Ta Sanya Tabbaci Da Kwanciyar Hankali A Duniyarmu Mai Cike Da Ruɗani

October 28, 2025
Ina Fatan Buga Kofin Duniya Na 2026 — Messi

Ina Fatan Buga Kofin Duniya Na 2026 — Messi

October 28, 2025
Tsohon Kwamishina Ya Zargi Gwamnatin Kano Da Sayar Da Filin Makaranta Kan Miliyan 100

Tsohon Kwamishina Ya Zargi Gwamnatin Kano Da Sayar Da Filin Makaranta Kan Miliyan 100

October 28, 2025
An Matsa Min Sai Na Koma Jam’iyyar APC – Gwamnan Filato

An Matsa Min Sai Na Koma Jam’iyyar APC – Gwamnan Filato

October 28, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.