A jiya ne, babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin (CMG) da kungiyoyi irinsu kungiyar musayar daliban kasashen Sin da Amurka, suka shirya taron “musayar al’adu da sada zumunta tsakanin Sin da Amurka” a birnin San Francisco na kasar Amurka. Inda wasu daliban wata makarantar sakandare na kasar Amurka sun gabatar da wani zanen da suka tsara a matsayin kyauta ga shugaban kasar Sin Xi Jinping da mai dakinsa Peng Liyuan.
Kana Shen Haixiong, shugaban CMG, ya karbi kyautar a madadinsu. (Bello Wang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp