Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya shigar da kara a kotun koli yana kalubalantar tsige shi da kotun daukaka kara ta yi.
Leadership Hausa ta ruwaito cewa Abba ya shigar da karar ne a ranar Laraba.
- Yanzu-yanzun: Hadarin Mota Ya Ci Rayukan Mutane 17 A Neja
- Majalisar Dokokin Kaduna Ta Dakatar Da Kansiloli 8, Ta KarÉ“e Ragamar Majalisar KagarkoÂ
A cikin sanarwar daukaka karar, da jam’iyyar NNPP da dan takararta na gwamna suka shigar.
Jami’yyar da Abba na neman kotun koli ta soke hukuncin da kotun daukaka kara ta zartar na tsige gwamnan.