Jarin da kasar Sin ta zuba a fannin sufuri, ya karu da kashi 3.2 bisa 100 a cikin watanni 11 na farkon shekarar 2023.
A cewar ma’aikatar sufurin kasar, jimillar jarin ya kai kudin Sin yuan tiriliyan 3.6 kwatankwacin dalar Amurka biliyan 506.84 a cikin wannan lokaci. (Mai fassara: (brahim)