• English
  • Business News
Monday, October 27, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Maido Da Huldar Diflomasiya Tsakanin Sin Da Nauru Ya Sake Tabbatar Da Matsaya Guda Uku Da Kasashen Duniya Suka Cimma

by CGTN Hausa
2 years ago
nauru

Kwanan nan, al’ummun kasar Nauru dake tsibirin tekun Pasifik sun yi maraba da maido da huldar diflomasiya tsakanin Nauru da Sin. Kafin wannan, majalisar Nauru ta zartas da kudurin katse hulda tsakanin Nauru da yankin Taiwan na kasar Sin tare da maido da huldar diflomasiya da Sin.

Nauru ta maido da huldar diplomasiya tsakaninta da Sin ba tare da wani sharadi ba, wanda ya kasance shawarar diplomasiya da ta yanke da kanta, kuma ya sake tabbatar da cewa, ka’idar kasancewar Sin daya tak a duniya, ita ce matsayar da kasashen duniya suke dauka.

  • Sin Za Ta Gina Babbar Cibiyar Tattara Bayanan Sabbin Na’urori
  • Sin: Tsagaita Bude Wuta A Zirin Gaza Shi Ne Abu Mafi Muhimmanci A Halin Yanzu

Sin da Nauru sun maido da huldar diplomasiya, wanda ya kori kalaman wai nuna adawa da kudurin MDD mai lamba 2758. Gwamnatin Nauru ta bayanna a cikin sanarwar da ta fitar cewa, bisa kudurin MDD mai lamba 2758, ta amince cewa, gwamnatin jamhuriyyar jama’ar Sin ita ce halaltacciyar gwamnati daya tilo dake wakiltar kasar Sin baki daya, kuma Taiwan wani yanki ne da ba za a iya raba shi da kasar Sin ba.

Wannan ya tabbatar da cewa, kudurin MDD mai lamba 2758 dake tabbatar manufar kasar Sin daya tak, kuduri ne da kasa da kasa suka amince da shi, kuma babu wanda zai iya sauya shi.

Ban da wannan, maido da huldar diplomasiya tsakanin sassan biyu, ya sa duniya ta kara fahimtar cewa, “’yancin kan Taiwan” ba zai samu nasara ba. Tun lokacin da jam’iyyar Democrat a yankin Taiwan ta hau karagar mulki a shekarar 2016, kasashen duniya fiye da 10 sun katse huldar dake tsakaninsu da hukumomin yankin Taiwan.

LABARAI MASU NASABA

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

Ministan kudi na kasar Tuvalu ya bayyana a yayin wata hirar da ya yi da kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa, ana sa ran kasar Tuvalu za ta duba yiwuwar daidaita huldar tsakaninta da yankin Taiwan. Matakin “kulla huldar diplomasiya ta hanyar biyan kudi” da gwamnatin yankin Taiwan ta dauka ba zai yi amfani ba, kuma tana cikin hadari sosai, idan har tana son rike kasashe guda 12 da ake kira “kasashen dake huldar diplomasiya da yankin”. (Safiyah Ma)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai
Daga Birnin Sin

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

October 26, 2025
Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya
Daga Birnin Sin

Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

October 26, 2025
Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%
Daga Birnin Sin

Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

October 26, 2025
Next Post
Ya Kamata Sin Da Faransa Su Ba Da Jagora Wajen Yin Mu’amala A Shekaru 60 Masu Zuwa

Ya Kamata Sin Da Faransa Su Ba Da Jagora Wajen Yin Mu’amala A Shekaru 60 Masu Zuwa

LABARAI MASU NASABA

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

October 26, 2025
Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

October 26, 2025
Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

October 26, 2025
“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

October 26, 2025
Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

October 26, 2025
Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

October 26, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Gwamnati Na Shekarar 2025, Dakta Zacch Adedeji

October 26, 2025
An Yi Taron Tattaunawa Mai Taken “Shugabancin Duniya Da Samun Wadata Tare A Yankin Asiya Da Pasifik” A Beijing

An Yi Taron Tattaunawa Mai Taken “Shugabancin Duniya Da Samun Wadata Tare A Yankin Asiya Da Pasifik” A Beijing

October 26, 2025
Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Dangane Da Tsare-Tsaren Warware Batutuwan Cinikayya Da Suke Mayar Da Hankali A Kai

Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Dangane Da Tsare-Tsaren Warware Batutuwan Cinikayya Da Suke Mayar Da Hankali A Kai

October 26, 2025
Sharhi: Wannan Manufar Sin Za Ta Sa Kaimin Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

Sharhi: Wannan Manufar Sin Za Ta Sa Kaimin Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

October 26, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.