• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Za Ki Gyara Maigida

by Bilkisu Tijjani
2 years ago
maigida

Assalamu alaikum masu karatu barkammu da sake haduwa da ku a wannan makon a cikin shirin namu mai farin jini da albarka na Ko Kin San.

Idan aka ce gyara ba wai mata kadai ne suke bukatar gyara ba har da maza ma suna bukata.

  • Maigida: Ga Abubuwa 21 Da Za Ka Fada Wa ‘Yarka Masu Amfani (I)
  • Kun Kasa Magana A Lokacin Buhari, Ba Ku Da Damar Sukar Tinubu – Matasan Arewa

Uwargida ya kamata ki san yadda za ki gyara maigida kama daga tsaftar jiki, idan muka ce jiki muna nufin ko ina wato cikin jiki da kuma wajen jiki da wanka da kuma wanki, kwalliya da kuma yanayin yanayin saka kaya.

Idan muka dauki tsafta jiki wato kamar wanka, uwargida za ki iya yi wa maigida wanka ko kuma na ce ki taya shi kina goga masa sabulu nan shi kuma yana goga wa a can.

Kwalliyar kaya za ki iya zaba wa mijinki kayan da zai sa ki hada masa yadda zai yi kala daya wato (machine colour) hula ta yi daidai da kalar kayan, takalmi shima ya yi daidai da kalar kayan, za ki rika shafa wa mijinki mai, ki sa masa turare ki sa masa kaya ki feshe shi yana kamshi ki dauko hula ki sa masa ki kawo takalmi ki sa masa.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

Hadin Tsumin Baure

Idan zai fita ki riko hannun mijinki ki raka shi har bakin mota idan mai mota ne idan kuma ba shi da ita ki kawo shi har bakin kofar gida kina yi masa addu’ar fita a sa’a tare da fatan nasara a fitarsa.

Uwargida idan mace ta kasance tana yi wa migidanta haka tana shiga zuciyar mijin ta a duk inda yake yana tunawa da ita za ta zamo tauraruwa a cikin zuciyar maigida. Sai wanki yana da kyau ki rika yi wa maigida wanki da guga idan har ba bayarwa kuke ba kar ki bar shi ya rika wanki da kansa, idan kuma yana ba da wanki karki bari yana ba da da tufafin cikin jiki, kamar su ‘yar ciki wato ‘Singlet’ da garun wanduna, wadannan ya kamata ki rika wankewa da kanki ko a Musulunci ma an ce mace ta rika yi wa maigida wanki yana da lada sosai. Allah ya sa mu dace.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Za A Magance Amosanin Baki
Ado Da Kwalliya

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

October 4, 2025
Hadin Tsumin Baure
Ado Da Kwalliya

Hadin Tsumin Baure

September 27, 2025
Gyaran fuska
Ado Da Kwalliya

Gyaran Fuska Da Laushin Fata

August 30, 2025
Next Post
Kasar Sin: Ana Sa Ran Masu Yawon Bude Ido Za Su Yi Tafiye-tafiye Sama Da Biliyan 6 A Shekarar 2024

Kasar Sin: Ana Sa Ran Masu Yawon Bude Ido Za Su Yi Tafiye-tafiye Sama Da Biliyan 6 A Shekarar 2024

LABARAI MASU NASABA

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

October 24, 2025
Ba Zan Kwatanta Matsayina Da Na Sarkin Bauchi Ba – Sabon Sarkin Duguri

Ba Zan Kwatanta Matsayina Da Na Sarkin Bauchi Ba – Sabon Sarkin Duguri

October 24, 2025
Gwamnatin Kaduna Ta Gano Ma’adanin Zinari Da Tagulla Da Za Su Haɓaka Tattalin Arziƙin Jihar

Gwamnatin Kaduna Ta Gano Ma’adanin Zinari Da Tagulla Da Za Su Haɓaka Tattalin Arziƙin Jihar

October 24, 2025
An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

October 24, 2025

Gwamnatin Katsina Ta Ƙara Samar Da Dakarun Tsaro 200 Domin Maganace Ta’addanci

October 24, 2025
Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa

Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa

October 24, 2025
Jam’iyyar NNPP A Kaduna Ta Ƙaryata Batun Tsige Shugabanta

Jam’iyyar NNPP A Kaduna Ta Ƙaryata Batun Tsige Shugabanta

October 24, 2025
An Shirya Harba Kumbon Shenzhou-21 A Kwanan Nan

An Shirya Harba Kumbon Shenzhou-21 A Kwanan Nan

October 24, 2025
Shugaba Xi Ya Jagoranci Zaman Jin Ra’ayoyin Wadanda Ba ‘Yan JKS Ba Game Da Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15 

Shugaba Xi Ya Jagoranci Zaman Jin Ra’ayoyin Wadanda Ba ‘Yan JKS Ba Game Da Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15 

October 24, 2025
Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Wa Sarakuna Ba Zai Rage Musu Iko Ba A Shirinsa Na Ƙirƙirar Sabbin Masarautu

Gwamnan Bauchi Ya Naɗa Yayansa A Matsayin Sabon Sarkin Duguri

October 24, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.