• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugabar Peru: Ajandar Duniya Da Shugaba Xi Ya Gabatar Na Da Matukar Muhimmanci Ga Zaman Lafiyar Duniya

by Sulaiman and CGTN Hausa
1 year ago
Peru

LABARAI MASU NASABA

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

A ‘yan kwanakin da suka gabata, shugabar kasar Peru Dina Boluarte ta yi hira da wani dan jarida daga babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin wato CMG, inda ta ce, ajandar duniya da shugaba Xi Jinping ya gabatar na da matukar muhimmanci ga zaman lafiyar duniya.

Boluarte ta bayyana cewa, wannan ita ce ziyararta ta farko a kasar Sin bayan da ta hau kan karagar mulki a matsayin shugabar kasar Peru, kuma saurin bunkasuwar kasar Sin yana da ban mamaki. Ta ce, a cikin shekaru 40 da suka wuce, kasar Sin ta gina birnin Shenzhen daga tushe, kuma saurin bunkasuwarsa a bangaren fasahohin zamani na da ban mamaki kwarai da gaske.

  • Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Kan Aikin Tinkarar Ambaliyar Ruwa A Kasar Sin
  • Yadda Wang Lili Ke Kiyaye Neman Cimma Nasara A Wasan Kwallon Kwando

Ta kara da cewa, tana fatan kasar Peru za ta iya hadewa a matsayin wata kasa, da rage gibin dake tsakanin masu arziki da matalauta, da kuma ci gaba da zama kasa mai ci gaban masana’antu kamar kasar Sin mai fasahahohin dijital da AI da kuma masana’antu.

Yayin da ta ambaci shugaban kasar Sin Xi Jinping, ta ce, wannan shugaba mai kishin ci gaban kasa yana kaunar jama’arsa, kuma ya kamata a yi koyi da shi. Karfin shugabancin shugaba Xi Jinping da ajandar duniya da ya gabatar suna da matukar ma’ana ga zaman lafiya a duniya, kuma ta yaba da wadannan tsare-tsare.(Safiyah Ma)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

October 25, 2025
An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025
Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

October 24, 2025
Next Post
Peru

Harin Gwoza: Gwamnonin Arewa Sun Bukaci Dakile 'Yan Ta'adda Duk Inda Suke

LABARAI MASU NASABA

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

October 25, 2025
Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

October 25, 2025
Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

October 25, 2025
An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025
Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Lafiya Na Shekarar 2025 Dakta Seidu Adebayo Bello

October 25, 2025
Gwarzon Kamfanin Fasahar Kuɗaɗe Na Shekarar 2025, Opay Nigeria

Gwarzon Kamfanin Fasahar Kuɗaɗe Na Shekarar 2025, Opay Nigeria

October 25, 2025

Gwarzon Kamfanin Samar Da Kaya Na Shekarar 2025, Kamfanin Nestlé Pure Life

October 25, 2025
Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange

Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.