• English
  • Business News
Saturday, September 13, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Yi Shawarwarin Kasa Da Kasa a Tanzaniya Kan Damammakin Da Sin Ke Samarwa Ta Zurfafa Yin Kwaskwarima A Sabon Zamani

by Sulaiman and CGTN Hausa
1 year ago
in Daga Birnin Sin
0
An Yi Shawarwarin Kasa Da Kasa a Tanzaniya Kan Damammakin Da Sin Ke Samarwa Ta Zurfafa Yin Kwaskwarima A Sabon Zamani
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Babban rukunin gidan rediyo da talibijin na kasar Sin wato CMG ya gabatar da shawarwarin kasa da kasa a birnin Dares Salaam, fadar mulkin kasar Tanzaniya, kan damammakin da Sin take samarwa duniya daga matakin zurfafa yin kwaskwarima da ta gudanar a sabon zamani. Mahalarta taron fiye da 40, ciki hadda wakilan ofishin jakadancin Sin dake Tanzaniya da manyan kafofin yada labaran Tanzaniya da masana da sauransu, sun yi mu’ammala da shawarwari kan ma’ana mai zurfi da cikakken zama na 3 na kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwamins ta Sin karo na 20, da damammakin da Sin take samarwa duk fadin Afrika wajen aiwatar da tsarin zamanintar da al’ummarta da sauransu.

A jawabin da ya yi ta bidiyo, shugaban CMG Shen Haixiong ya ce, kasancewar wani muhimmin bangare na yin kwaskwarima a gida a duk fannoni, tsarin zamanintar da al’ummar Sinawa na samun bunkasuwa har da samar da makoma mai haske nan gaba, yayin da Sin take kokarin yi wa kanta kwaskwarima. Ya ce CMG na dukufa kan ba da nagartattun labarai kan yadda Sin take gudanar da irin wannan kwaskwarima da zamanintar da al’ummarta, tana kuma kokarin kafa wata gada mai kyau ta kara mu’ammala da koyi da juna tsakanin Sin da kasashen duniya.

Babban darektan cibiyar dunkulewar matasan Afrika, kana shahararren masanin tattalin arziki na Afrika Francis Alexander Matambalya ya nuna cewa, kasashen Afrika na matukar bukatar daga karfinsu na daidaita harkokin kasashensu, kuma ci gaban da Sin take samu ya zama musu abin koyi. More damammakin da Sin take samarwa daga kwaskwarimar da take gudanarwa, na da muhimmanci ga bunkasuwar nahiyar Afrika nan gaba. (Amina Xu)

Labarai Masu Nasaba

Tsawon Hanyoyin Jiragen Kasa A Biranen Sin Ya Zama Na Farko A Duniya

Tawagogin Sin Da Amurka Za Su Tattauna A Spaniya

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Barazana Ga Matatar Dangote: Kwankwaso Ya Bukaci Kare Muhimman Kadarorin Kasa

Next Post

Zanga-zanga: Bauchi Ta Yi Hannun Riga Da Ikirarin Rufe Asibitoci

Related

Tsawon Hanyoyin Jiragen Kasa A Biranen Sin Ya Zama Na Farko A Duniya
Daga Birnin Sin

Tsawon Hanyoyin Jiragen Kasa A Biranen Sin Ya Zama Na Farko A Duniya

5 hours ago
Tawagogin Sin Da Amurka Za Su Tattauna A Spaniya
Daga Birnin Sin

Tawagogin Sin Da Amurka Za Su Tattauna A Spaniya

6 hours ago
Kamfanonin Kasashen Waje Za Su Ci Gaba Da Habaka Harkokinsu A Sin
Daga Birnin Sin

Kamfanonin Kasashen Waje Za Su Ci Gaba Da Habaka Harkokinsu A Sin

7 hours ago
Kamfanonin Kasashen Waje Za Su Ci Gaba Da Habaka Harkokinsu A Sin
Daga Birnin Sin

Kamfanonin Kasashen Waje Za Su Ci Gaba Da Habaka Harkokinsu A Sin

8 hours ago
Shugaban Ghana: Manufar Soke Biyan Harajin Kwastam Ta Kasar Sin Ta Ba Da Damammaki Ga Afirka
Daga Birnin Sin

Shugaban Ghana: Manufar Soke Biyan Harajin Kwastam Ta Kasar Sin Ta Ba Da Damammaki Ga Afirka

9 hours ago
Yawan Yarjejeniyar Zuba Jari Da Aka Kulla a CIFIT Ya Kai 1154
Daga Birnin Sin

Yawan Yarjejeniyar Zuba Jari Da Aka Kulla a CIFIT Ya Kai 1154

10 hours ago
Next Post
Zanga-zanga: Bauchi Ta Yi Hannun Riga Da Ikirarin Rufe Asibitoci

Zanga-zanga: Bauchi Ta Yi Hannun Riga Da Ikirarin Rufe Asibitoci

LABARAI MASU NASABA

Tsawon Hanyoyin Jiragen Kasa A Biranen Sin Ya Zama Na Farko A Duniya

Tsawon Hanyoyin Jiragen Kasa A Biranen Sin Ya Zama Na Farko A Duniya

September 12, 2025
Tawagogin Sin Da Amurka Za Su Tattauna A Spaniya

Tawagogin Sin Da Amurka Za Su Tattauna A Spaniya

September 12, 2025
Kamfanonin Kasashen Waje Za Su Ci Gaba Da Habaka Harkokinsu A Sin

Kamfanonin Kasashen Waje Za Su Ci Gaba Da Habaka Harkokinsu A Sin

September 12, 2025
Kamfanonin Kasashen Waje Za Su Ci Gaba Da Habaka Harkokinsu A Sin

Kamfanonin Kasashen Waje Za Su Ci Gaba Da Habaka Harkokinsu A Sin

September 12, 2025
Shugaban Ghana: Manufar Soke Biyan Harajin Kwastam Ta Kasar Sin Ta Ba Da Damammaki Ga Afirka

Shugaban Ghana: Manufar Soke Biyan Harajin Kwastam Ta Kasar Sin Ta Ba Da Damammaki Ga Afirka

September 12, 2025
Gwamna Lawal Ya Tallafa Wa Ƙananan ’Yan Kasuwa Da Sama Da Naira Biliyan Ɗaya

Gwamna Lawal Ya Tallafa Wa Ƙananan ’Yan Kasuwa Da Sama Da Naira Biliyan Ɗaya

September 12, 2025
Akpabio Da Abbas Sun Yi Gargaɗi Kan Ciwo Bashi Ba Tare Da Sa Ido

Akpabio Da Abbas Sun Yi Gargaɗi Kan Ciwo Bashi Ba Tare Da Sa Ido

September 12, 2025
Yawan Yarjejeniyar Zuba Jari Da Aka Kulla a CIFIT Ya Kai 1154

Yawan Yarjejeniyar Zuba Jari Da Aka Kulla a CIFIT Ya Kai 1154

September 12, 2025
Korafin Philippines Ya Tabbatar Da Halascin Matakan Da Sin Ke Dauka Na Kare Muhalli a Tsibirin Huangyan

Korafin Philippines Ya Tabbatar Da Halascin Matakan Da Sin Ke Dauka Na Kare Muhalli a Tsibirin Huangyan

September 12, 2025
‘Yan Bindiga Sun Sace Mutum 7 A Jihar Neja

‘Yan Bindiga Sun Harbi Fasinjoji 2 A Jihar Neja

September 12, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.