Masu zanga-zangar sun tare titin Abuja zuwa Keffi tare da kunna wuya a kusa da titin Kasuwar Orange hanyar da ta kasance mai yawan hada-hadar jama’a.
An tilasta wa ababen hawa da masu yin kasuwanci a gefen titi rufewa yayin da gungun matasa masu tarin yawa suka fito domin shiga zanga-zangar ta #EndBadGovernance a fadin kasar wadda ta fara ranar Alhamis.
- An Tarwatsa Masu Zanga-zanga Kan Kokarin Kunna Wuta A Kofar Gidan Gwamnatin Kano
- Ku Ci Moriyar Damarmakin Da Gwamnatin Tinubu Ta Samar Maimakon Zanga-zanga – Minista
Sai dai rundunar ‘yansandan ta yi gaggawar tarwatsa jama’a, kuma a halin yanzu tana kokarin kashe wutar da ta tashi a kan hanyar.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp