Bankin Stanbic IBTC, bai wai kawai ya yi fice, wajen adana kudaden abokan huddarsa bane, amma kuma yana adana masu kudaden, domin ingnata rayuwarsa ta gobe.
Kazalika, Bankin da Stanbic IBTC, yana kuma rabawa abokan huddarsa kyaututtukan kudade domin gyara rayuwar su ta gobe.
- Gobara Ta Ƙone Shaguna 12 A Kasuwar Siminti Ta Oyo
- Gwamnatin Tarayya Ta Fara Sabunta Kayan Aikin Gidajen Watsa Labarai, In Ji Minista
Yana raba masu kyaututtukan kudaden ne, ta hanyar shirinsa na ajiyar kudade wato a turance, Reward4Sabing Promo.
A wannan shirin na Bankin na rabar da kyaututtukan kudaden ga abokan huddarsa, ta zo da dama da dama, wacce za ta karawa masu ajiya a Bankin, kwarin guiwar ajiya da Bankin, musamman domin su samu kyaututtukan na kudaden.
Wannan ba wai kawai a yana sakawa masu ajiya da Bankin na Stanbic IBTC ya tsaya ba, har da kokarin ganin, ya tallafawa masu ajiya a Bankin yadda za su kasance sun samu dabi’ar kula da kudadens su, a nan bana.IBTC
Idan masu ajiya a Bnkin suka ajiye akalla Naira 10,000 a Asusun ajiya na Bankin ko kuma a cikin Lalitar ajiyarsu ta Bankin a kalla a cikin kwanuka 30, hakan ya nuna cewa, sun tsallake zamowa Zakarun samun damar lashe kyaututuka a wata daya, inda kuma za su shiga gasar zagaye ta karashe.
Kazalika, a cikin kowanne wata daya, mai ajiyar zai iya zamaowa a cikin rukunin Zakaru 70, inda kowanne mai ajiya daya a Bankin, zai iya karbar Naira 100,000.
Har ila yau, a cikin watanni uku kuma, kowanne mai ajiya daya a Bankin na Stanbic IBTC, da ya fito daga yanki bakwai da ake yin kasuwanci, zai lashe Naira miliyan daya, inda kuma a zagayen gasar na karashe ta zango, wanda ya samu nasara, zai iya lashe Naira miliyan biyu.
Bugu da kari, a zagayen karshe da za a karkare, wanda suka zamo Zakaru. Kowannen su, zai samu Naira miliyan biyar.
Bankin na Stanbic IBTC, ya shafe sama da shekaru uku, yana yana sakawa masu ajiya da Bankin, inda ya zuwa yanzu, sama da masu ajiya da Bankin miliyan 1,900 suka samu nasaraa karkashin tsarin sa na, Reward4Sabing Promo 4.0.
Kazalika, Bankin ya rabarwa da wadanda suka samu nasara jimlar kyututukan kudade, da suka kai miliyan 318.
A saboda da irin wannan garabasar ta Bankin, yana da kyau daga yau ka fara tunanin fara yin ajiya a Bankin na Stanbic IBTC Bank.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp