• English
  • Business News
Thursday, October 30, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Zama Daya Daga Cikin Kasashen Dake Sahun Gaba A Kirkire-Kirkire

by CMG Hausa
3 years ago
Sin

A cikin shekaru 10, adadin yankunan misali na gudanar da sana’ar kirkire-kirkire a kasar Sin, ya karu daga guda 3 zuwa guda 23, kana, yawan kamfanonin dake raya sabbin fasahohin zamani ya karu, daga dubu 49 a shekaru sama da 10 da suka wuce, zuwa dubu 330 a shekara ta 2021.

A shekaru 10 da suka gabata kuma, muhimman wuraren dake yin kirkire-kirkire a kasar Sin ya fadada, daga yankunan bakin teku dake gabashin kasar, zuwa yankunan tsakiya da yammacin kasar, kuma a duk sassan kasar, ana iya samunsu.

  • Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Sin Ta Yi Watsi Da Ra’ayin Blinken Kan Batun “Tarkon Bashi Na Kasar Sin”

Tun daga shekara ta 2013, ya zuwa yanzu, kasar Sin ta yi nasarar harba taurarin dan Adam da dama, wadanda ake iya amfani da su don daukar hotuna iri-iri, don gano mabambantan yankunan kasar.

Sin
A wasu shekaru da suka wuce kuma, yankin Qianhai dake birnin Shenzhen a kudancin kasar Sin, ya zama daya daga cikin yankunan da suka samu sauye-sauye mafi girma a kasar Sin. Kuma a cibiyar tattalin arziki dake yankin Qianhai, adadin sassan tattalin arzikin da suka shiga ya kai 195 a cikin kasa da shekara daya.

Ingantaccen tsarin yin kirkire-kirkire, yana taimakawa sosai ga saurin ci gaban tattalin arzikin yankin Qianhai. A shekara ta 2021, yawan GDPn yankin ya riga ya kai kudin Sin Yuan biliyan 175.57.

LABARAI MASU NASABA

Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik

Sabon Ingantaccen Hadin Gwiwar “Sin-ASEAN 3.0″ Ya Kafa Sabon Misali Na Hadin Kan Yanki

Harkokin yin kirkire-kirkire, ba kawai sun canza halin da ake ciki a kowane sashi na kasar Sin ba ne, har ma suna jagorantar dukkanin sassan kasar zuwa gaba.

Sin

A yanzu haka, jiragen kasa masu saurin gudu, da tsarin sadarwar zamani ta 5G a kasar Sin suna kan gaba a duniya, har ma an cimma tudun-dafawa a fannin harba kumbunan dakon dan Adam zuwa sararin samaniya, da binciken duniyar Mars, kana sana’ar kera motoci masu amfani da sabbin makamashi ta kasar Sin tana kan gaba a duk duniya. (Murtala Zhang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik
Daga Birnin Sin

Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik

October 29, 2025
Sabon Ingantaccen Hadin Gwiwar “Sin-ASEAN 3.0″ Ya Kafa Sabon Misali Na Hadin Kan Yanki
Daga Birnin Sin

Sabon Ingantaccen Hadin Gwiwar “Sin-ASEAN 3.0″ Ya Kafa Sabon Misali Na Hadin Kan Yanki

October 29, 2025
An Yi Taron Tataunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Moscow, Manama, Da Budapest
Daga Birnin Sin

An Yi Taron Tataunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Moscow, Manama, Da Budapest

October 29, 2025
Next Post
Zan Tsamo Nijeriya Daga Matsalar Rashin Wutar Lantarki – Atiku

Zan Tsamo Nijeriya Daga Matsalar Rashin Wutar Lantarki - Atiku

LABARAI MASU NASABA

Sin

Bai Kamata Gwamnati Ta Ke Ciyo Bashi Bayan Cire Tallafin Man Fetur Ba – Sanusi II

October 30, 2025
Tinubu Ya Gaza Wajen Magance Matsalar Tsaro A Nijeriya — Atiku

Atiku Ya Soki Gwamnatin Tinubu Kan Sauya Sunayen Waɗanda Aka Yi Wa Afuwa

October 30, 2025
Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik

Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik

October 29, 2025
Asuu

Gwamnatin Tarayya Ta Saki Naira Biliyan 2.3 Ga ASUU

October 29, 2025
Sabon Ingantaccen Hadin Gwiwar “Sin-ASEAN 3.0″ Ya Kafa Sabon Misali Na Hadin Kan Yanki

Sabon Ingantaccen Hadin Gwiwar “Sin-ASEAN 3.0″ Ya Kafa Sabon Misali Na Hadin Kan Yanki

October 29, 2025
Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba Tare Da Sun Ajiye Makamai Ba Tamkar Miƙa Wuya Ne – Gwamna Lawal ga Hukumomin Tsaro

Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba Tare Da Sun Ajiye Makamai Ba Tamkar Miƙa Wuya Ne – Gwamna Lawal ga Hukumomin Tsaro

October 29, 2025
An Yi Taron Tataunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Moscow, Manama, Da Budapest

An Yi Taron Tataunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Moscow, Manama, Da Budapest

October 29, 2025
majalisar kasa

Majalisar Wakilai Ta Amince Da Bukatar Amso Bashin Dala Biliyan 2.34 A Kasuwar Jari Ta Duniya

October 29, 2025
An Samu Ingantuwar Yanayin Iska Da Ruwa Cikin Watanni 9 Na Farkon Bana A Sin

An Samu Ingantuwar Yanayin Iska Da Ruwa Cikin Watanni 9 Na Farkon Bana A Sin

October 29, 2025
Kotu Ta Umarci Ƙwace Dala 49,700 Daga Tsohon Jami’in INEC

Kotu Ta Umarci Ƙwace Dala 49,700 Daga Tsohon Jami’in INEC

October 29, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.