Jama’a muna yi muku barka da Salah tare da barka da juma’a, Allah ya sa mu yi bikin sallah lafiya, ya kuma ba mu ladan da ke cikin wannan rana ta juma’a.
Kamar kowane mako yau ma shafin na tafe da sakonnin gaishe-gaishen da ku ka aiko mana da su, sai dai za mu dan tsakuri kadan daga cikin sakonnin da ku ka aiko mana.
- Li Qiang Ya Gana Da Manyan Jami’an Masar Da ALLi Qiang Ya Gana Da Manyan Jami’an Masar Da AL
- Sojoji Sun Kai Hari Maɓoyar Boko Haram A Borno, Sun Kashe Wasu ‘Yan Ta’adda
Sakon farko ya fara da cewa:
Sako daga Muhammad Abdullahi Jihar Kano:
Ina giashe da Aliyu Abubakar Sadik, ina gaishe da Sultan Auwal Ibrahim, ina gaishe da Aliyu Abubakar Muhammad, ina gaishe da Usman Nasir, ina gaishe da Amir Abdussamad Sheshe, ina gaishe da Abdulkayyum Yusuf, ina gaishe da Abbakar Moshid, ina gaishe da Michel Ama, sai Edewale, ina gaishe da Muhammad Auwal Kabir, ina gaishe da Abdussamad Abdullahi, Ina gaishe da Ahmad Ghali, da fatan za su yi bikin sallah lafiya, su ci nama kadan ba da yawa ba.
Sako daga Aminu Murtala Jihar Kano:
Ina gaishe da malamaina na Islamiyya dana boko kamar irinsu; Mr Bilyaminu Ogamba, Mr Alkali Nok, Mr Piter Aondo, Mr Mahmud Tanko Yakasai, Mrs Zainab Mrs. Modupe Balogun Mrs. Aisha Goro, Mr. Ibrahim, Mrs. Mary, Mrs. Juliana, Mr. Ikuemen A john, Mrs. Precious, Ms. Ruth, Mr. Garba, Mrs. Liliyan, Mrs. Hauwa Aliyu, sai abokaina Yusuf Sheshe, Umar sa’ad, Bello Aliyu Yahuza, Ibrahim Kabir Ajes, Dawud Abdurra’uf, Elina Sumsun, Sharon Ona, mopee michael, Daniel Michael, Daniel John, Muhammad Musa Muhammad, Hanif Haruna, Fatima Haruna Haladawa, Anas Sa’id, Fauzu Sa’id, Hauwa Ridan, Ramlat Haruna Isah, Zainab Yakubu, Fatima Mustapha, Khadija A Ibrahim, Khadijah Ibrahim Tanko, Nafisa, Hamisu saad Ibrahim, Usman Muhammad, Fatima Kabir Kanwa, Khadija Abdumutallib Isah Kaita. Da fatan sun yi sallah lafiyya.
Sako Daga Maryam’s Delight CEO
Ina gaida Iyayena(Mummy da Daddy), sai kawena kamarsu Zeeta, Zeenah, Rahi, Fa’iza(Sweet beb), Anisa sahat mai zobe, Hadidi Safaya, Khairiyya James, Mary Michael, sai Students dina kamar su Safina, Zahratee, Jamlat, Ummitah, Lulu, Safnah, Safiyya Kamlat, Tamallah Irfan, Shamsiyya Mustapha, Nafisa Idris IBB, Salma Aliyu Shahutu, da fatan sun yi sallah da juma’a lafiyya, Amin.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp