ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

A Dauki Hakikakin Matakai Domin Kyautata Hulda A Tsakanin Sin Da Amurka

by CMG Hausa
3 years ago
Amurka

Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na kasar Amurka Joe Biden sun gana da juna a tsibirin Bali na kasar Indonesia bisa shawarar Amurka jiya da yamma.

A yayin ganawarsu ta tsawon awoyi fiye da 3, shugabannin 2 sun yi musayar ra’ayoyi dangane da huldar da ke tsakanin kasashen 2, da manyan al’amuran kasa da kasa da shiyya-shiyya ba tare da rufa-rufa ba, sun kuma samu ra’ayi daya a wasu fannoni, kana sun tabbatar da manufar raya huldar da ke tsakanin Sin da Amurka.

  • Shugabannin Sin Da Amurka Sun Gana Yau A Bali

Ma iya cewa, an cimma burin tuntubar juna, da kara sanin burikan juna, da shata layin da ba za a ketare ba, da kauracewa ta da rikici, da tabbatar da alkibla da tattaunawa kan hadin gwiwa.

ADVERTISEMENT

Ainihin dalilin da ya sa huldar da ke tsakanin Sin da Amurka ta yi tsami yanzu haka, shi ne domin Amurka ba ta kallon kasar Sin bisa sanin ya kamata.

Ta mayar da kasar Sin abokiyar takara mafi girma, tare da yunkurin mayar da Sin saniyar ware. Abubuwa marasa dacewa da Amurka take yi sun sanya huldar da ke tsakanin Sin da Amurka ta kauce daga hanyar da ta dace. Don haka shugaba Xi Jinping ya jaddada a yayin ganawar cewa, wajibi ne Sin da Amurka su sauke nauyin dake wuyansu, domin moriyar kasa da kasa da jama’ar duniya, su lalubo hanyar da ta dace wajen yin mu’amala da juna a sabon zamani, a kokarin ganin huldar da ke tsakanin kasashen 2 ta koma hanyar da ta dace.

LABARAI MASU NASABA

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

Ganawar da shugabannin Sin da Amurka suka yi a tsibirin Bali ta tabbatar da manufar raya hulda a tsakanin kasashen 2 a wani wa’adi mai zuwa.

Kasashen 2 suna bukatar aiwatar da muhimman ra’ayoyi da shugabannin suka cimma, musammam ma Amurka tana bukatar hada kai da Sin, ta yadda za a kara fahimtar yadda babbar kasa take sauke nauyin dake wuyanta ba tare da rufa-rufa ba. (Tasallah Yuan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka
Daga Birnin Sin

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

December 20, 2025
An Nuna Jigo Da Tambarin Shagalin Murnar Bikin Bazara Na Shekarar 2026 A Moscow
Daga Birnin Sin

An Nuna Jigo Da Tambarin Shagalin Murnar Bikin Bazara Na Shekarar 2026 A Moscow

December 20, 2025
Next Post
Amurka

Peng Liyuan Ta Halarci Taron Abokan Zama Na Shugabannin Kasashen G20

LABARAI MASU NASABA

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.