• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abba Gida-Gida Ya Jagoranci Rusa Wani Gini Mai Hawa 3 Dauke Da Shaguna 90 A Kano

by Muhammad
2 years ago
Gini mai hawa 3 dauke da Shaguna 90 da Abba Gida-Gida ya fara rusawa a Kano.

Gini mai hawa 3 dauke da Shaguna 90 da Abba Gida-Gida ya fara rusawa a Kano.

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da sanyin safiyar Asabar din nan ya fara rusa wasu gine-gine a filayen gwamnati da ake zargin gwamnatin Ganduje da cefanar da su.

Wasu rukunin manyan gine-gine masu hawa 3 dauke da Shaguna 90 da Abba Gida-Gida ya rusa a Kano
Wasu rukunin manyan gine-gine masu hawa 3 dauke da Shaguna 90 da Abba Gida-Gida ya rusa a Kano.

Yayin rusau din, an rusa wani gini mai hawa uku mai dauke da shaguna 90 da ke filin tseren Sukuwar dawaki, da ke Nasarawa da misalin karfe 2:00 na sare ranar Asabar nan.

  • Gwamnan Abba Gida-gida Ya Rushe Duk Nade-nade, Ya Kwace Duk Kadarorin Gwamnati Da Ganduje Ya Sayar

Gwamnan wanda ya jagoranci aikin rusa ginin ya samu rakiyar kwamishinan ‘yan sanda Jihar, Muhammed Gumel.

Abba Gida-Gida
Gini mai hawa 3 dauke da Shaguna 90 da Abba Gida-Gida ya fara rusawa a Kano.

Idan dai za a iya tunawa Abba Kabir Yusuf, jim kadan bayan an rantsar da shi matsayin zababben gwamnan jihar Kano ya yi barazanar ruguza gine-gine a jihar kan kadarorin gwamnati da aka cefanar da su ga Jama’a.

Wannan dai shi ne rusau karo na farko da aka yi bayan hawansa mulki a ranar Litinin, 29 ga watan Mayu.

LABARAI MASU NASABA

Gwarzon Kamfanin Samar Da Kaya Na Shekarar 2025, Kamfanin Nestlé Pure Life

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

Abba Gida-Gida
Gini mai hawa 3 dauke da Shaguna 90 da Abba Gida-Gida ya fara rusawa a Kano.

Har ila yau, a ranar Juma’a, gwamnan ya umurci masu aikin gine-gine da ke gudanar da gine-gine a sansanin Alhazai na Kano da su dakata da aikin ginin da suke yi.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tattalin Arziki

Gwarzon Kamfanin Samar Da Kaya Na Shekarar 2025, Kamfanin Nestlé Pure Life

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji
Manyan Labarai

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

October 25, 2025
Jami’ar ABU Ta Ƙaryata Zargin Ƙera Makamin Nukiliya A Asirce
Manyan Labarai

Jami’ar ABU Ta Ƙaryata Zargin Ƙera Makamin Nukiliya A Asirce

October 25, 2025
Next Post
Ci Gaban Al’umma: Ƙungiyar GMBNI Ta Karrama Ma’aikacin LEADERSHIP Da Wasu

Ci Gaban Al’umma: Ƙungiyar GMBNI Ta Karrama Ma’aikacin LEADERSHIP Da Wasu

LABARAI MASU NASABA

Gwarzon Kamfanin Samar Da Kaya Na Shekarar 2025, Kamfanin Nestlé Pure Life

October 25, 2025
Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange

Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

October 25, 2025
Jami’ar ABU Ta Ƙaryata Zargin Ƙera Makamin Nukiliya A Asirce

Jami’ar ABU Ta Ƙaryata Zargin Ƙera Makamin Nukiliya A Asirce

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Hukumar Kare Ƴancin Masu Amfani Da Kaya (FCCPC): Tabbatar Da Adalci A Kasuwa

October 25, 2025
Fiye da Janarori 50 Za Su Yi Ritaya Bayan Sabbin Naɗe-Naɗen Tinubu

Fiye da Janarori 50 Za Su Yi Ritaya Bayan Sabbin Naɗe-Naɗen Tinubu

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Banki Na Shekarar 2025 Dakta Tony Okpanachi

October 25, 2025
Muna Duba Ƙudirin Ƙirƙiro Jihohi 55 – Barau Jibrin

Muna Duba Ƙudirin Ƙirƙiro Jihohi 55 – Barau Jibrin

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Shugaban Kamfani Na Shekarar 2025 Gbenga Olu Komolafe

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Thomas Etuh: Gwarzon Ɗan Kasuwa Na 2025

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.