Kotun shari’ar musulunci da ke Kano karkashin jagorancin mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola, ta tabbatar da cewar kalaman batanci da ake zargin Sheikh Abduljabbar Kabara ya yi ga Annabi Muhammad SAW l, a cikin karatunsa shi ne ya kirkire su da kansa sakamakon shaidu da hujjojin da kotu ta samu tun daga lokacin da aka fara shari’ar kuma babu su a cikin litattafan da ya ce ya samo su.
Cikakken bayani na tafe…