Tawagar Super Eagles ta Nijeriya za ta kara da Indomitable Lions ta kasar Kamaru a wasan zagaye na 16 na gasar cin kofin Nahiyar Afirka ranar 27 ga watan Janairu.
An tabbatar da wasan ne bayan da kasar Kamaru ta samu nasarar wasanta na karshe tsakaninsu da Gambia a rukunin C da ci 3-2.
- Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Tsarin Ddoka Da Matakan Yaki Da Taaddanci
- Ci Gaban Kasar Sin Zaburarwa Ce Ba Barazana Ba
Super Eagles ta kai matakin bugun gaba bayan ta doke Guinea Bissau 1-0 a ranar Litinin.