• English
  • Business News
Sunday, October 26, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Al-Mustapha Ne Ya Bayar Da Umarnin Kashe Mahaifiyarmu – ‘Ya’yan Kudirat Abiola

by Abubakar Abba
3 years ago
Al-Mustapha

Shekaru 26 bayan kisan gillar da aka yi wa mariganyiya Kudirat Abiola, mai dakin marigayi wanda ya yi ikirarin lashe zaben shugaban kasa na watan Yuni 1993, MKO Abiola, ‘ya’yanta sun zargi Al-Mustapha kuma tsohon dogarin marigayi shugaban kasa na mulkin soji, Sani Abacha, bisa kitsa kashe mahaifiyarsu.

Sun yi wannan zargin ne a cikin sanarwar da Khafila Abiola ya rabawa manema labarai, inda kuma suka soki ikirarin Al-Mustapha na cewa, mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ne, ya harzika Sajan Rogers ya bayyana sunansa a matsayin wanda ya kashe mahaifiyarsu.

  • Girgizar Kasa: Adadin Wadanda Suka Mutu A Indonesia Ya Haura 268
  • Yadda Kasashe Masu Ci Gaba Za Su Cika Alkawuransu Yana Da Muhimmanci Wajen Kare Muhallin Duniyarmu

A cewarsu, a zaman da aka yi a Oputa Panel a Jihar Legas, Sajan Rogers ya sanar cewa shi ne ya kashe mahaifiyarsu da Sanata Abraham Adesanya da kuma mai kamfanin jaridar Guardian, Cif Alex Ibru, bisa umarnin Al-Mustapha.

Sun yi nuni da cewa “Hujjojin da Sajan Rogers ya gabatar a Oputa Al-Mustapha da lauyoyinsa ba su iya kalulantar hujjojin ba, inda kuma babbar kotun tarayya a Jihar Legas ta yanke wa Al-Mustapha hukuncin zaman gidan yari kan yunkurin kisan Adesanya.”

Sanarwar ta ce “Babbar kotun Jihar Legas ta kuma yanke wa Hamza da sauran jami’ansa hukuncin kisa bisa hallaka mahaifiyarsu da kuma wani hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke, amma hakan bai yiwu ba, saboda wasu dalillai na ra’ayin siyasa.”

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Raba Wa Masu Ƙananan Sana’o’i Biliyan 75 Domin Bunƙasa Kasuwancinsu

Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Manyan Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Raba Wa Masu Ƙananan Sana’o’i Biliyan 75 Domin Bunƙasa Kasuwancinsu

October 26, 2025
Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru
Wasanni

Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru

October 26, 2025
Gwarzon Kamfanin Samar Da Kayayyakin Gida Na Mai Da Gas Na Shekarar 2025 Kamfanin GEIL
Manyan Labarai

Gwarzon Kamfanin Samar Da Kayayyakin Gida Na Mai Da Gas Na Shekarar 2025 Kamfanin GEIL

October 26, 2025
Next Post
Magoya Bayan Atiku Su Ka Hana Taron Gwamnonin PDP ‘Yan G5 Armashi A Legas

Magoya Bayan Atiku Su Ka Hana Taron Gwamnonin PDP 'Yan G5 Armashi A Legas

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Dangane Da Tsare-Tsaren Warware Batutuwan Cinikayya Da Suke Mayar Da Hankali A Kai

Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Dangane Da Tsare-Tsaren Warware Batutuwan Cinikayya Da Suke Mayar Da Hankali A Kai

October 26, 2025
Sharhi: Wannan Manufar Sin Za Ta Sa Kaimin Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

Sharhi: Wannan Manufar Sin Za Ta Sa Kaimin Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

October 26, 2025
Gwamnonin Arewa Sun Jajanta Wa Jihar Neja Kan Fashewar Tankar Mai

Gwamnonin Arewa Sun Jajanta Wa Jihar Neja Kan Fashewar Tankar Mai

October 26, 2025
El Classico: Abinda Ya Kamata Ku Sani Dangane Da Wasan Barcelona Da Real Madrid

El Classico: Abinda Ya Kamata Ku Sani Dangane Da Wasan Barcelona Da Real Madrid

October 26, 2025

Gwamnatin Tarayya Ta Raba Wa Masu Ƙananan Sana’o’i Biliyan 75 Domin Bunƙasa Kasuwancinsu

October 26, 2025
Ɗan Majalisa Ya Ce Ba Zai Sake Takara Ba, Ya Sadaukar Da Ita Ga Matasa

Ɗan Majalisa Ya Ce Ba Zai Sake Takara Ba, Ya Sadaukar Da Ita Ga Matasa

October 26, 2025
Abin Da Ya Sa Aka Yi Watsi Da Tashar Jiragen Ruwa Ta Kan Tudu Da Ke Jihar Kaduna

Abin Da Ya Sa Aka Yi Watsi Da Tashar Jiragen Ruwa Ta Kan Tudu Da Ke Jihar Kaduna

October 26, 2025
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

‘Yansanda Sun Kama Wasu Mutum Biyu Da Ake Zargi Da Haɗa Baki Da ‘Yan Bindiga A Kano

October 26, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwamnatin Kaduna Tare Da  AUDA–NEPAD Sun Tallafa Wa Manoma 400 Da Kayan Noma

October 26, 2025
Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru

Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru

October 26, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.