ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 16, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amfanin Almiski Da Sabulunsa (2)

by Bilkisu Tijjani
1 year ago
Almiski

Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a wannan makon a cikin shirin namu mai farin jini da albarka na Ado Da Kwalliya.

Turaren Almiski turare ne mai dimbin tarihi da asali.Ya kasance turare mafi shahara a duniya da yi wa ya fi dukkanin sauran turaruka fintinkau kama daga fannin kamshi, yin suna, da kuma amfani.

  • Matsalar Tsaro: Ɗalibai Sun Ƙaurace Wa Ɗakunan Kwana A Lakwaja
  • Tsaro Da NATO Take Magana Ya Dagora Ne Kan Salwantar Tsaron Sauran Mutane

Yana da matukar amfani ga mata domin yana sanya nishadi da annashuwa, haka kuma yana janyo hankalin maigida zuwa ga uwargida,

ADVERTISEMENT

A kasashen Larabawa amfani da Almiski ya zamo al’ada a gare su domin duk wata matar da za ta yi aure ko wacce ta yi aure za ka tarar tana mai amfani da Almiski (Musk dahara) wannan ba ya rasa nasaba da sanin muhimmancinsa,

Shi Miski ba tsiro ba ne, ana samar da shi ne daga jikin Barewa. Shi dai miski turarene me kamshi, kuma mai sa nishadi da annashuwa.

LABARAI MASU NASABA

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Kuma Illolin Rashin Yawan Sha

Yana da kyau kwarai da gaske a ce a matsayinki na mace koda yaushe ya kasance kina da miski a dakinki domin ana so ko yaushe ki rika amfani da shi.

Mun riga mun sani shi kamshi abu ne da yake kara dankon soyayya kuma yake dawwamar da ita, sannan Miski yana dauke da sinadarai da dama da suke ba wa gaban mace kariya daga cututtuka, saboda haka ana so kullum mace ta rinka amfani da shi.

Fa’idarsa:

Yana kara karfin gaban mace, yana maganin aljanu, ya kan ma iya kashe aljani idan ana hada shi da Za‘afaran da man Zaitun, sannan ana shafawa, ana kuma iya zuba shi a garwashi a dinga hayaki.

Yana maganin warin gaba idan ana shafawa. Yana maganin namijin dare. Yana taimakawa masu matsalar haihuwa idan suna matsi da shi bayan gama al’ada. Sannan kuma yana kamsasa mahaifa. Yana tsftace gaban mace, Yana kara dankon soyayya tsakanin ma’aurata. Yana maganin kaikayin gaba da kashe kwayoyin cututtuka.

Yana da kaloli guda hudu ne:

Shi Turaren Almiski launinsa ya kasu kashi hudu;

Akwai fari mai kamar madara mai kauri (white musk) a turance, ba ya saurin narkewa kuma kuskure ne mace ta sanya shi a gabanta.

Idan ko aka saka shi to ba zai narke ba kuma wasu illolin za su iya faruwa, sai dai a shafa shi, a saman gaba da matse-matsi. Shi wannan ba’a sashi a cikin gaba saboda a daskare yake bai fiya narkewa ba, sai dai ashafashi daga wajen gaba, ko kasan hammata.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka
Kiwon Lafiya

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

October 25, 2025
Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Kuma Illolin Rashin Yawan Sha
Kiwon Lafiya

Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Kuma Illolin Rashin Yawan Sha

October 19, 2025
Wasu Daga Cikin Muhimman Alamomin Ciwon Kansa
Kiwon Lafiya

Wasu Daga Cikin Muhimman Alamomin Ciwon Kansa

October 11, 2025
Next Post
CMG Ya Sanya Hannu Kan Takardar Fahimtar Juna Game Da Hadin Gwiwar Gudanar Da Ayyuka Tare Da Kafar Grup Mediapro Ta Sifaniya

CMG Ya Sanya Hannu Kan Takardar Fahimtar Juna Game Da Hadin Gwiwar Gudanar Da Ayyuka Tare Da Kafar Grup Mediapro Ta Sifaniya

LABARAI MASU NASABA

Wata Ƙungiya Ta Fara Bin Digdigin Takardun Karatun Matawalle

Wata Ƙungiya Ta Fara Bin Digdigin Takardun Karatun Matawalle

November 16, 2025
DSS

Hukumar DSS Ta Kama Wani Kan Zargin Ƙerawa Da Rarraba Makamai A Filato

November 16, 2025
ECOWAS

A Zamanantar Da Tsarin Karatu A Makarantun Koyar Da Ilimin Addinin Musulunci – ECOWAS

November 16, 2025
APOSUN Ta Jaddada Aniyarta Na Daƙile Hada-hadar Haramtattun Kuɗaɗe

APOSUN Ta Jaddada Aniyarta Na Daƙile Hada-hadar Haramtattun Kuɗaɗe

November 16, 2025
Yadda Za A Magance Yawan Faɗace-faɗace A Wasannin Gasar Firimiyar Nijeriya

Yadda Za A Magance Yawan Faɗace-faɗace A Wasannin Gasar Firimiyar Nijeriya

November 16, 2025
Kwankwaso

NNPP Tana Da Ƙwarin Gwiwar Riƙe Kano Da Lashe Jihohin Arewa A Zaɓen 2027 – Ajuji

November 16, 2025
Meke Kawo Yanke Hukunce-hukunce Masu Karo Da Juna Daga Kotuna?

Meke Kawo Yanke Hukunce-hukunce Masu Karo Da Juna Daga Kotuna?

November 16, 2025
Kuri’un Jin Ra’ayi Na CGTN Sun Shaida Adawar Sassan Kasa da Kasa Da Burin Masu Tsattsauran Ra’ayi Na Japan Na Ruguza Odar Kasa Da Kasa Ta Bayan Yakin Duniya Na 2 Dangane Da Batun Taiwan

Kuri’un Jin Ra’ayi Na CGTN Sun Shaida Adawar Sassan Kasa da Kasa Da Burin Masu Tsattsauran Ra’ayi Na Japan Na Ruguza Odar Kasa Da Kasa Ta Bayan Yakin Duniya Na 2 Dangane Da Batun Taiwan

November 15, 2025
Hukumar Kwallon Kafa Ta Kasar Turkiyya Ta Dakatar Da ‘Yan Wasa 1024 Saboda Laifin Caca

Hukumar Kwallon Kafa Ta Kasar Turkiyya Ta Dakatar Da ‘Yan Wasa 1024 Saboda Laifin Caca

November 15, 2025
Sin Ta Bayyana Damuwa Dangane Da Matakin Amurka Na Ingiza Daftarin Tsawaita Aikin Tawagar UNISFA 

Sin Ta Bayyana Damuwa Dangane Da Matakin Amurka Na Ingiza Daftarin Tsawaita Aikin Tawagar UNISFA 

November 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.