• English
  • Business News
Monday, November 3, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amurka Ba Za Ta Cimma Yunkurin Taron Dangi Bisa Fakewa Da Batun Taiwan Ba

by CMG Hausa
2 years ago
amurka

LABARAI MASU NASABA

Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

Kwanan baya sakataren harkokin wajen kasar Amurka Antony Blinken, ya fitar da wata sanarwa, inda ya bukaci hukumar kiwon lafiya ta duniya da ta gayyaci wakilin yankin Taiwan, ya halarci babban taron hukumar a bana, a matsayin ‘dan kallo.

Wannan wani sabon mataki ne da Amurka ta dauka kan batun Taiwan, wanda wasu kafofin watsa labaran kasa da kasa ke ganin cewa, wata kila za a sake baza ra’ayin wai kasar Sin tana jawo kalubale ga duniya, a gun taron kolin G7 da za a kira. Haka kuma an yi hasashen cewa, za a kara mai da hankali kan batun Taiwan yayin taron.

A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, wasu kasashen yamma, musamman ma Amurka sun baza jita-jita kan batun Taiwan, amma a bayyane yake cewa, matakan da masu neman ‘yancin Taiwan suka dauka da goyon bayan da wasu rukunonin siyasa na kasa da kasa ke ba su, sun kasance kalubale mafi tsanani ga zaman lafiya a zirin Taiwan, kuma su ne suke tsananta yanayin da zirin ke ciki.
Batun Taiwan ya shafi babbar moriyar kasar Sin. Kasashen duniya sun riga sun cimma matsaya guda kan manufar “kasar Sin daya tak a duniya”, kuma manufar ta kasance ka’ida kuma tushe, yayin da ake tafiyar da huldar kasa da kasa, haka kuma ita ce tushen siyasar kasar Sin yayin da ta ke kulla huldar diplomasiyya da sauran kasashen duniya.

Hakika wasu kasashe masu tasowa suna samun ci gaba cikin sauri yanzu, don haka tasirin kasashen G7 a duniya ya ragu, batun dake nufin cewa, matsayar da suka cimma ba za ta iya wakiltar ra’ayin al’ummun kasashen duniya ba. (Mai fassarawa: Jamila)

  • Xi Jinping Ya Nuna Matukar Godiya Ga Mahaifiyarsa
ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai
Daga Birnin Sin

Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

November 3, 2025
Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka
Daga Birnin Sin

Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

November 3, 2025
Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

November 3, 2025
Next Post
Yancin Shari’a Na HK Ba Zai Bari Amurka Ta Rika Tsoma Baki Cikin Harkokin Yankin Ba

Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

November 3, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

November 3, 2025
Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya Bisa Dalilan Tsaro

Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya Bisa Dalilan Tsaro

November 3, 2025
Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

November 3, 2025
Kwamishinan Ƴansanda Na Kano Ya Karrama Sabbin Jami’an Da Aka Ƙara Wa Matsayi

Kwamishinan Ƴansanda Na Kano Ya Karrama Sabbin Jami’an Da Aka Ƙara Wa Matsayi

November 3, 2025
Sojoji Sun Kashe Ƴan Bindiga 19, Sun Ƙwato Makamai A Kano

Sojoji Sun Kashe Ƴan Bindiga 19, Sun Ƙwato Makamai A Kano

November 3, 2025
Zamfara Ta Tashi Daga Matsayi Na 36 Zuwa Na 17 A Shekara Biyu Ƙarƙashin Gwamna Lawal — Rahoton BudgIT

Zamfara Ta Tashi Daga Matsayi Na 36 Zuwa Na 17 A Shekara Biyu Ƙarƙashin Gwamna Lawal — Rahoton BudgIT

November 3, 2025
Sabon Muƙaddashin Shugaban PDP Ya Sha Alwashin Maido Da Martabar Jam’iyyar Kafin 2027

Sabon Muƙaddashin Shugaban PDP Ya Sha Alwashin Maido Da Martabar Jam’iyyar Kafin 2027

November 3, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.