• English
  • Business News
Tuesday, October 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Dakile Yunkurin Amurka Da Burtaniya Da Australia Ta Fannin Nukiliya

by CMG Hausa
3 years ago
Amurka

A karo na 4 a jere, an cimma daidaito kan ayyana abun da ke shafar hadin gwiwa tsakanin kasashen Amurka, da Birtaniya da Australiya, a matsayin batun da za a tattauna a hukunce a gun taron hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA), wanda ya gudana a ranar 12 ga wata.

Matakin da ya shaida cewa, hadin gwiwar kasashen uku ta fannin jiragen karkashin ruwa masu amfani da makamashin nukiliya, ba abu ne na kansu ba. A maimakon haka, ya kamata hadin gwiwar ya gudana a karkashin kulawar kasashe mambobin hukumar.

  • IAEA: Za A Tattauna Batun Hadin Gwiwa Tsakanin Amurka Da Birtaniya Da Australiya

Hadin gwiwar da ya shafi jiragen karkashin ruwa masu tafiya da makamashin nukiliya, na shafar tataccen sinadarin Uranium, wanda ake iya amfani da shi wurin kera makamai, da ma fasahohi da na’urorin da abin ya shafa, matakin da ka iya haifar da yaduwar nukiliya, wanda kuma ya saba yarjejeniyar hana yaduwar makaman nukiliya.

Don haka, ya zama dole dukkanin kasashe mambobin hukumar su tattauna, tare da tsai da kuduri a kai.
Yadda aka dakile yunkurin kasashen Amurka da Burtaniya da Australia karo hudu a jere, ya shaida cewa, kowa ya gane yadda Amurka da Burtaniya ke nuna fuska biyu a kan batun nukiliya, inda a sa’i daya, suka bayyana damuwarsu a kan batun nukiliyar Koriya ta arewa da na Iran.

A sa’i dayan kuma, suka yi na’am da hadin gwiwa da Australia, wajen jiragen karkashin ruwa masu tafiya da makamashin nukiliya.

LABARAI MASU NASABA

Uwar Gidan Shugaban Sin Ta Ziyarci Wajen Nune-nunen Karfafawa Mata Gwiwa A Bangaren Fasahohin Zamani

Sin Tana Adawa Da Matakan Kuntatawa Na Amurka Kan Bangarorin Kasar Da Suka Shafi Harkokin Teku Da Jigila Da Ginin Jiragen Ruwa 

Mene ne kawancen Amurka da Birtaniya da Australia ke nema a yankin Asiya da tekun Pasifik? Lallai kowa ya san suna neman tada rikici ne a yankin, kamar dai yadda kungiyar NATO ta yi. (Lubabatu Lei)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Uwar Gidan Shugaban Sin Ta Ziyarci Wajen Nune-nunen Karfafawa Mata Gwiwa A Bangaren Fasahohin Zamani
Daga Birnin Sin

Uwar Gidan Shugaban Sin Ta Ziyarci Wajen Nune-nunen Karfafawa Mata Gwiwa A Bangaren Fasahohin Zamani

October 14, 2025
Sin Tana Adawa Da Matakan Kuntatawa Na Amurka Kan Bangarorin Kasar Da Suka Shafi Harkokin Teku Da Jigila Da Ginin Jiragen Ruwa 
Daga Birnin Sin

Sin Tana Adawa Da Matakan Kuntatawa Na Amurka Kan Bangarorin Kasar Da Suka Shafi Harkokin Teku Da Jigila Da Ginin Jiragen Ruwa 

October 14, 2025
Kowacce Mace Tauraruwa Ce A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Kowacce Mace Tauraruwa Ce A Kasar Sin

October 14, 2025
Next Post
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa 3, Sun Ceto Wani Yaro Dan Wata 13 A Edo

'Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa 3, Sun Ceto Wani Yaro Dan Wata 13 A Edo

LABARAI MASU NASABA

Uwar Gidan Shugaban Sin Ta Ziyarci Wajen Nune-nunen Karfafawa Mata Gwiwa A Bangaren Fasahohin Zamani

Uwar Gidan Shugaban Sin Ta Ziyarci Wajen Nune-nunen Karfafawa Mata Gwiwa A Bangaren Fasahohin Zamani

October 14, 2025
Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi Ta Tura Ɗalibai 117 Karatu Ƙasar Algeria 

Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi Ta Tura Ɗalibai 117 Karatu Ƙasar Algeria 

October 14, 2025
Sin Tana Adawa Da Matakan Kuntatawa Na Amurka Kan Bangarorin Kasar Da Suka Shafi Harkokin Teku Da Jigila Da Ginin Jiragen Ruwa 

Sin Tana Adawa Da Matakan Kuntatawa Na Amurka Kan Bangarorin Kasar Da Suka Shafi Harkokin Teku Da Jigila Da Ginin Jiragen Ruwa 

October 14, 2025
Kotu

Kotu A Kano Ta Tsare Wani Mai Gidan Marayu Bisa Zargin Satar Yara Da Safararsu Zuwa Delta

October 14, 2025
Kowacce Mace Tauraruwa Ce A Kasar Sin

Kowacce Mace Tauraruwa Ce A Kasar Sin

October 14, 2025
Shawarwarin Sin Sun Bude Sabuwar Hanyar Bunkasa Ci Gaban Mata A Duniya

Shawarwarin Sin Sun Bude Sabuwar Hanyar Bunkasa Ci Gaban Mata A Duniya

October 14, 2025
Kofin Duniya: Nijeriya Ta Lallasa Benin A Uyo

Kofin Duniya: Nijeriya Ta Lallasa Benin A Uyo

October 14, 2025
Asuu

An Janye Wajibcin Samun Kiredit A Darasin Lissafi Ga Ɗaliban Fannin Zamantakewa Don Shiga Manyan Makarantu 

October 14, 2025
Al’ummun Kasashe Daban-Daban Sun Yabawa Shawarwarin Sin Dake Taimakawa Wajen Dunkulewa Don Hanzarta Ci Gaban Mata

Al’ummun Kasashe Daban-Daban Sun Yabawa Shawarwarin Sin Dake Taimakawa Wajen Dunkulewa Don Hanzarta Ci Gaban Mata

October 14, 2025
Majalisar Wakilai Ta Buƙaci Hukumomin Tsaro Su Kai Agajin Gaggawa A Sakkwato

Majalisar Wakilai Ta Buƙaci Hukumomin Tsaro Su Kai Agajin Gaggawa A Sakkwato

October 14, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.