A daren yau Talata ne kasar Sin ta harba kumbon Shenzhou-15 ta amfani da rokar Long March 2F Y-15.
Shenzhou-15 ya shiga sararin samaniya dauke da‘yan sama jannati su 3, bayan harba shi daga cibiyar harba taurarin dan adam ta Jiuquan dake arewa maso yammacin kasar Sin. (Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp