A yau ne, aka kunna wutar gasar wasannin Asiya ta Hangzhou, fadar mulkin lardin Zhejiang dake kudu maso gabashin kasar Sin na shekarar 2022 a garin Liangzhu mai kayayyakin tarihi, lamarin dake alamta saura kwanaki 100 a bude gasar, wadda za a gudanar daga ranar 23 ga watan Satumba zuwa ranar 8 ga watan Oktoban wannan shekara. (Mai fassarawa: Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp