ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Kwato Bindiga AK47 Guda 150 A Minna Bayan Artabu

by Sulaiman
3 years ago
Minna

An wayi gari da firgici a garin Minna, babban birnin jihar Neja, lokacin da wani da ake zargin dan kungiyar Boko Haram ne ya yi artabu da jami’an tsaro a daren Talata.

Jami’an tsaro ne suka kai samame a Unguwar Gebganu da ke Minna, inda gidan wanda ake zargin yake.

  • Kotu Za Ta Yanke Hukunci Kan Kujerar Gwamnan Adamawa A 28 Ga Oktoba 
  • Gwamnan Zamfara Zai Binciki Badakalar Miliyan 774 A Hukumar Alhazai Ta Jihar

Daily Trust ta rahoto cewa, an gano a kalla bindigu kirar AK47 guda 150, harsashai kusan 3,000, bama-bamai, makamin roka da kuma bindigar harbo jirgin yaki a gidan wanda ake zargin.

ADVERTISEMENT

 

Mazauna yankin sun ce, an kwashe sa’o’i da dama ana artabu da jami’an tsaro da wanda ake zargin wanda aka fara da misalin karfe 12 na dare kafin daga bisani ya tsare ta bayan gida.

LABARAI MASU NASABA

El-Rufai Ya Musanta Yin Kutse A Wayar Ribadu, Ya Ce Maganarsa Siyasa Ce

Gwamnatin Katsina Ta Haramta Wa Sarakuna Karɓar Baƙi ‘Yan Ƙasashen Waje Ba Tare Da Izini Ba

An rahoto cewa, ya yi amfani da makamin roka ne ya rushe wani bangare na katangar gidansa inda ya fita ya tsere, amma jami’an tsaro sun kama matarsa da ‘ya’yansa.

An bayyana cewa wanda ake zargin ya fara harbe-harbe ne a lokacin da ya lura da isowar jami’an tsaron ta kyamarar CCTV da ya makala a gidansa.

Minna
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    CGTN Ta Gudanar Da Taron Tattaunawa Kan Nazarin Darussan JKS A Kasashe Masu Tasowa Da Dama
  • Sulaiman
    Sin Ta Tsawaita Waadin Dakatar Da Fitar Da Kayayyakin Da Ake Amfani Da Su A Aikin Soji Da Na Farar Hula Zuwa Amurka
  • Sulaiman
    Gwamnatin Kaduna Ta Jajantawa Mahukunta Gidan Rediyon Tarayya Kaduna Bisa Ifti’lain Gobara
  • Sulaiman
    Sin Ta Mai Da Martani Kan Sabuwar Yarjejeniya Tsakanin Tsibiran Solomon Da Austriliya
ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Zargin Cin Hanci: Babu Wani Shirin Tsige El-Rufai – Kakakin Majalisar Dokokin Kaduna
Manyan Labarai

El-Rufai Ya Musanta Yin Kutse A Wayar Ribadu, Ya Ce Maganarsa Siyasa Ce

November 25, 2026
Radda Ya Ƙaddamar Da Sabbin Ayyuka, Ya Kara Tallafa Wa Ƙananan ’Yan Kasuwa A Katsina
Manyan Labarai

Gwamnatin Katsina Ta Haramta Wa Sarakuna Karɓar Baƙi ‘Yan Ƙasashen Waje Ba Tare Da Izini Ba

November 25, 2026
Gwamnati Za Ta Ƙaddamar Da Dokoki Don Daƙile Satar Wayoyin Wutar Lantarki Da Ƙarafan Titin Jiragen Ƙasa
Manyan Labarai

Gwamnati Za Ta Ƙaddamar Da Dokoki Don Daƙile Satar Wayoyin Wutar Lantarki Da Ƙarafan Titin Jiragen Ƙasa

November 25, 2026
Next Post
Bikin Ranar Majalisar Dinkin Duniya: Muna Fuskantar Kalubalen Da Ba A Taba Ganin Irinsa Ba – Schmale

Bikin Ranar Majalisar Dinkin Duniya: Muna Fuskantar Kalubalen Da Ba A Taba Ganin Irinsa Ba - Schmale

LABARAI MASU NASABA

Zan Ci Gaba Da Sukar Atiku Kan Ƙalubalantar Tinubu – Shettima

Zan Ci Gaba Da Sukar Atiku Kan Ƙalubalantar Tinubu – Shettima

November 25, 2026
Masarautar Gumel Ta Hana Ɗaukar Hoto Da Bidiyo Ba Tare Da Izini Ba

Masarautar Gumel Ta Hana Ɗaukar Hoto Da Bidiyo Ba Tare Da Izini Ba

November 25, 2026
Zargin Cin Hanci: Babu Wani Shirin Tsige El-Rufai – Kakakin Majalisar Dokokin Kaduna

El-Rufai Ya Musanta Yin Kutse A Wayar Ribadu, Ya Ce Maganarsa Siyasa Ce

November 25, 2026
Radda Ya Ƙaddamar Da Sabbin Ayyuka, Ya Kara Tallafa Wa Ƙananan ’Yan Kasuwa A Katsina

Gwamnatin Katsina Ta Haramta Wa Sarakuna Karɓar Baƙi ‘Yan Ƙasashen Waje Ba Tare Da Izini Ba

November 25, 2026
Gwamnati Za Ta Ƙaddamar Da Dokoki Don Daƙile Satar Wayoyin Wutar Lantarki Da Ƙarafan Titin Jiragen Ƙasa

Gwamnati Za Ta Ƙaddamar Da Dokoki Don Daƙile Satar Wayoyin Wutar Lantarki Da Ƙarafan Titin Jiragen Ƙasa

November 25, 2026
’Yansanda Sun Kama Wani Mutum Kan Zargin Tono Gawa Daga Kabari A Kebbi

’Yansanda Sun Kama Wani Mutum Kan Zargin Tono Gawa Daga Kabari A Kebbi

November 25, 2026
Gwamnatin Zamfara Ta Dakatar Da Yaƙin Neman Zaɓe Bayan Mutane 15 Sun Rasu A Hatsarin Mota

Gwamnatin Zamfara Ta Dakatar Da Yaƙin Neman Zaɓe Bayan Mutane 15 Sun Rasu A Hatsarin Mota

November 25, 2026
‘Yan Kwankwasiyya Na Ɗaukar Sanduna Amma Ba Sa Cutar Da Kowa – Obi

‘Yan Kwankwasiyya Na Ɗaukar Sanduna Amma Ba Sa Cutar Da Kowa – Obi

November 25, 2026
Tinubu Ya Rage Kasafin Kuɗin 2026 Zuwa Naira Tiriliyan 65.18

Tinubu Ya Rage Kasafin Kuɗin 2026 Zuwa Naira Tiriliyan 65.18

November 25, 2026
Jarumin Nollywood, Pete Edochie, Ya Rasu Yana Da Shekara 79

Jarumin Nollywood, Pete Edochie, Ya Rasu Yana Da Shekara 79

November 25, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.