ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Rufe Baje Kolin CIIE Na 9 A Yau Talata

by CGTN Hausa
27 minutes ago
CIIE

LABARAI MASU NASABA

Cinikayyar Shige Da Fice Ta Sin a Watanni 10 Na Farkon Bana Ta Karu Da Kashi 20% Bisa Mizanin Shekara-Shekara

MDD Ta Yaba Wa Kirkire-kirkire Masu Kare Muhalli Na Babban Yankin Guangdong-Hong Kong-Macao Na Sin

A yau Talata 10 ga watan Nuwamba aka kawo karshen bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na 9 (CIIE) a birnin Shanghai na Sin. Bikin na kwanaki 6, ya cimma kyawawan sakamako.

Manyan alkaluma 5 na bikin CIIE na bana sun kai sabon matsayi na tarihi, inda adadin kamfanoni mahalarta ya kai 4142; kuma a karon farko, girman baki dayan wurin baje kolin ya kai murabba’in mita 444000, girman inda kamfanoni suka baje hajoji ya kai murabba’in mita 370000; haka kuma, sama da kamfanoni 300 daga cikin manyan kamfanoni mafiya shahara na duniya ne suka halarci bikin.

Bugu da kari, adadin kayayyakin da aka gabatarwa a karon farko a matakin kasa da kasa, da wanda aka gabatar a matakin nahiyar Asiya da ma matakin kasar Sin ya kai 485. Ana kuma hasashen yawan harkokin cinikayya da aka yi niyyar aiwatarwa cikin shekara guda, wadanda aka daddale su yayin bikin, ya kai dala biliyan 85.45, karuwar kaso 2.3 idan aka kwatanta da bikin CIIE na bara. (Fa’iza Mustapha)

ADVERTISEMENT
CIIE
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Cinikayyar Shige Da Fice Ta Sin a Watanni 10 Na Farkon Bana Ta Karu Da Kashi 20% Bisa Mizanin Shekara-Shekara
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    MDD Ta Yaba Wa Kirkire-kirkire Masu Kare Muhalli Na Babban Yankin Guangdong-Hong Kong-Macao Na Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tallafin Ayyukan Kula Da Lafiya Da Kasar Sin Ke Baiwa Afirka, Babbar Dama Ce Ga Fannin Kula Da Lafiyar Al’ummar Afirka

    An Wallafa Littafin Shugaba Xi Game Da “Rage Talauci Da Saukaka Fatara”

MASU ALAKA

Cinikayyar Shige Da Fice Ta Sin a Watanni 10 Na Farkon Bana Ta Karu Da Kashi 20% Bisa Mizanin Shekara-Shekara
Daga Birnin Sin

November 10, 2026
MDD Ta Yaba Wa Kirkire-kirkire Masu Kare Muhalli Na Babban Yankin Guangdong-Hong Kong-Macao Na Sin
Daga Birnin Sin

MDD Ta Yaba Wa Kirkire-kirkire Masu Kare Muhalli Na Babban Yankin Guangdong-Hong Kong-Macao Na Sin

November 10, 2026
Tallafin Ayyukan Kula Da Lafiya Da Kasar Sin Ke Baiwa Afirka, Babbar Dama Ce Ga Fannin Kula Da Lafiyar Al’ummar Afirka
Daga Birnin Sin

Tallafin Ayyukan Kula Da Lafiya Da Kasar Sin Ke Baiwa Afirka, Babbar Dama Ce Ga Fannin Kula Da Lafiyar Al’ummar Afirka

November 10, 2026
Next Post
hisba

Hisbah Ta Kama Matashi Kan Zargin Ɗaura Wa Kansa Aure Da Wata Budurwa Ba Bisa Ka’ida Ba A Kano

LABARAI MASU NASABA

hisba

Hisbah Ta Kama Matashi Kan Zargin Ɗaura Wa Kansa Aure Da Wata Budurwa Ba Bisa Ka’ida Ba A Kano

November 10, 2026
An Rufe Baje Kolin CIIE Na 9 A Yau Talata

An Rufe Baje Kolin CIIE Na 9 A Yau Talata

November 10, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 21 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Neja

Sojoji Sun Ceto Mutane 21 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Neja

November 10, 2026
Cinikayyar Shige Da Fice Ta Sin a Watanni 10 Na Farkon Bana Ta Karu Da Kashi 20% Bisa Mizanin Shekara-Shekara

Cinikayyar Shige Da Fice Ta Sin a Watanni 10 Na Farkon Bana Ta Karu Da Kashi 20% Bisa Mizanin Shekara-Shekara

November 10, 2026
CIIE

Bashin Nijeriya Ya Ƙaru: Me ’Yan Ƙasa Ke Amfana Da Shi?

November 10, 2026
MDD Ta Yaba Wa Kirkire-kirkire Masu Kare Muhalli Na Babban Yankin Guangdong-Hong Kong-Macao Na Sin

MDD Ta Yaba Wa Kirkire-kirkire Masu Kare Muhalli Na Babban Yankin Guangdong-Hong Kong-Macao Na Sin

November 10, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Buɗe Tashoshin Gas Uku A Kano Domin Sauƙaƙa Sufuri

Gwamnatin Tarayya Ta Buɗe Tashoshin Gas Uku A Kano Domin Sauƙaƙa Sufuri

November 10, 2026
Tallafin Ayyukan Kula Da Lafiya Da Kasar Sin Ke Baiwa Afirka, Babbar Dama Ce Ga Fannin Kula Da Lafiyar Al’ummar Afirka

Tallafin Ayyukan Kula Da Lafiya Da Kasar Sin Ke Baiwa Afirka, Babbar Dama Ce Ga Fannin Kula Da Lafiyar Al’ummar Afirka

November 10, 2026
Yarjejeniyar Zaman Lafiya

Wa Ke Da Alhakin Rikice-rikicen Siyasa A Jihar Nasarawa?

November 10, 2026
An Wallafa Littafin Shugaba Xi Game Da “Rage Talauci Da Saukaka Fatara”

An Wallafa Littafin Shugaba Xi Game Da “Rage Talauci Da Saukaka Fatara”

November 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci