ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sojoji Sun Ceto Mutane 21 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Neja

by Sulaiman
6 hours ago
Sojoji

Dakarun rundunar sojin Nijeriya sun samu nasarar ceto mutane 21 da aka yi garkuwa da su a Jihar Neja, bayan fafatawa da wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne.

An ceto mutanen ne a ranar 9 ga Nuwamba, 2026, ta hannun dakarun Birget ta 18 ta rundunar soji, bayan sun gudanar da sintiri na yaƙi sakamakon samun bayanan sirri kan ayyukan ’yan ta’adda a ƙauyukan Abaha da Sabon Wuri.

Rundunar sojin ta bayyana cewa dakarun sun yi musayar wuta mai zafi da waɗanda ake zargin ’yan ta’addan ne, lamarin da ya tilasta musu tserewa zuwa wani daji da ke kusa, wasu daga cikinsu kuma ana zargin sun samu raunukan harbin bindiga.

ADVERTISEMENT

A cikin wata sanarwa da Mukaddashin Mataimakin Daraktan Hulɗa da Jama’a na Birged ta 18, Kyaftin Adebayo Samuel Adewumi, ya fitar a ranar Talata, rundunar ta ce an ceto dukkan mutanen 21 ba tare da sun samu rauni ba.

Rundunar sojin ta ce dakarunta sun ƙara tsaurara sintiri da ayyukan kwanton bauna domin bin sawun waɗanda suka tsere.

LABARAI MASU NASABA

Duk Wanda Ya Ce Za A Dawo Da Tallafin Man Fetur Ƙarya Yake Yi — Tinubu

Hisbah Ta Kama Matashi Kan Zargin Ɗaura Wa Kansa Aure Da Wata Budurwa Ba Bisa Ka’ida Ba A Kano

Ta kuma buƙaci mazauna Ƙaramar Hukumar Mariga da maƙwabtan ƙananan hukumomi da su kai rahoton duk wanda ake zargin yana da raunin harbin bindiga ko kuma duk wani motsi da ya ba su shakku ga hukumar tsaro mafi kusa.

Sojoji
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Duk Wanda Ya Ce Za A Dawo Da Tallafin Man Fetur Ƙarya Yake Yi — Tinubu
  • Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Ta Buɗe Tashoshin Gas Uku A Kano Domin Sauƙaƙa Sufuri
  • Sulaiman
    Wa Ke Da Alhakin Rikice-rikicen Siyasa A Jihar Nasarawa?
  • Sulaiman
    ’Yansanda Sun Kai Samame Maɓoyar ’Yan Bindiga, Sun Ceto Mutane Biyu a Sakkwato

MASU ALAKA

Duk Wanda Ya Ce Za A Dawo Da Tallafin Man Fetur Ƙarya Yake Yi — Tinubu
Manyan Labarai

Duk Wanda Ya Ce Za A Dawo Da Tallafin Man Fetur Ƙarya Yake Yi — Tinubu

November 10, 2026
hisba
Labarai

Hisbah Ta Kama Matashi Kan Zargin Ɗaura Wa Kansa Aure Da Wata Budurwa Ba Bisa Ka’ida Ba A Kano

November 10, 2026
Sojoji
Rahotonni

Bashin Nijeriya Ya Ƙaru: Me ’Yan Ƙasa Ke Amfana Da Shi?

November 10, 2026
Next Post
An Rufe Baje Kolin CIIE Na 9 A Yau Talata

An Rufe Baje Kolin CIIE Na 9 A Yau Talata

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Amurka Na Wanzar Da Tuntubar Juna Dangane Da Tsarin Cudanya Tsakanin Shugabannin Kasashen Cikin Shekarar Nan

Sin Da Amurka Na Wanzar Da Tuntubar Juna Dangane Da Tsarin Cudanya Tsakanin Shugabannin Kasashen Cikin Shekarar Nan

November 10, 2026
Sin Ta Mika Gawarwakin Sojojin Saman Amurka Da Aka Gano A Hanyar Hump Lokacin Yakin Duniya Na Biyu

Sin Ta Mika Gawarwakin Sojojin Saman Amurka Da Aka Gano A Hanyar Hump Lokacin Yakin Duniya Na Biyu

November 10, 2026
Tawagar Likitocin Kasar Sin Sun Gudanar Da Gangamin Kula Da Lafiya A Saliyo

Tawagar Likitocin Kasar Sin Sun Gudanar Da Gangamin Kula Da Lafiya A Saliyo

November 10, 2026
Duk Wanda Ya Ce Za A Dawo Da Tallafin Man Fetur Ƙarya Yake Yi — Tinubu

Duk Wanda Ya Ce Za A Dawo Da Tallafin Man Fetur Ƙarya Yake Yi — Tinubu

November 10, 2026
hisba

Hisbah Ta Kama Matashi Kan Zargin Ɗaura Wa Kansa Aure Da Wata Budurwa Ba Bisa Ka’ida Ba A Kano

November 10, 2026
An Rufe Baje Kolin CIIE Na 9 A Yau Talata

An Rufe Baje Kolin CIIE Na 9 A Yau Talata

November 10, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 21 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Neja

Sojoji Sun Ceto Mutane 21 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Neja

November 10, 2026
Cinikayyar Shige Da Fice Ta Sin a Watanni 10 Na Farkon Bana Ta Karu Da Kashi 20% Bisa Mizanin Shekara-Shekara

Cinikayyar Shige Da Fice Ta Sin a Watanni 10 Na Farkon Bana Ta Karu Da Kashi 20% Bisa Mizanin Shekara-Shekara

November 10, 2026
Sojoji

Bashin Nijeriya Ya Ƙaru: Me ’Yan Ƙasa Ke Amfana Da Shi?

November 10, 2026
MDD Ta Yaba Wa Kirkire-kirkire Masu Kare Muhalli Na Babban Yankin Guangdong-Hong Kong-Macao Na Sin

MDD Ta Yaba Wa Kirkire-kirkire Masu Kare Muhalli Na Babban Yankin Guangdong-Hong Kong-Macao Na Sin

November 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.