ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Samu Gobara 258 Cikin Wata 3 A Jihar Kano

by Sadiq
4 years ago
Kano

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce ta samu afkuwar gobara 258 a cikin watanni uku a sassa daban-daban na jihar.

Daraktan hukumar Alhaji Hassan Muhammed ne, ya bayyana hakan a wata hira da kamfanin dillancin labarai (NAN) a ranar Talata a Kano.

  • Joe Biden Ya Ayyana Aniyar Sake Tsayawa Takarar Shugabancin Amurka
  • APC Ta Kori Dan Takarar Gwamna Da Zababben Sanata A Jihar Taraba

Mohammed ya ce an samu labarin faruwar lamarin a kamfanoni, gidaje, shaguna, gidajen mai, kasuwanni, gidajen kiwon kaji, motoci da sauransu.

ADVERTISEMENT

“Yawancin faruwar gobarar ta faru ne sakamakon rashin amfani da na’urorin lantarki yadda ya dace da cunkoson wutar lantarki, da cusa abubuwa da yawa a cikin mashin guda daya da kuma amfani da wayoyin wutar lantarki na jabu da marasa inganci,” in ji shi.

Muhammed ya shawarci jama’a da su daina ajiye man fetur a gida, mai a janareta a lokacin da yake kunne, da kuma gyara gurbacewar iskar gas a gida.

LABARAI MASU NASABA

INEC Ta Zaɓi Rumfunan Zaɓe 17,676 Domin Gwajin Na’urar BVAS Gabanin Zaɓen 2027

Shugaban NUJ Ya Koka Kan Yawaitar Kai Wa ’Yan Jarida Hare-hare A Arewa maso Yamma

Daraktan ya kuma bukaci mazauna jihar da su rika kashe gas da tukunyar girki a duk lokacin da ba a amfani da su kuma su daina amfani da maganin sauro na hayaki a kusa da dakin girki.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

INEC Ta Zaɓi Rumfunan Zaɓe 17,676 Domin Gwajin Na’urar BVAS Gabanin Zaɓen 2027
Labarai

INEC Ta Zaɓi Rumfunan Zaɓe 17,676 Domin Gwajin Na’urar BVAS Gabanin Zaɓen 2027

November 24, 2026
Shugaban NUJ Ya Koka Kan Yawaitar Kai Wa ’Yan Jarida Hare-hare A Arewa maso Yamma
Labarai

Shugaban NUJ Ya Koka Kan Yawaitar Kai Wa ’Yan Jarida Hare-hare A Arewa maso Yamma

November 24, 2026
Yanzu Satar Da Kuka Yi Ba Ta Da Amfani: Kwankwaso Ga Gwamnonin APC
Manyan Labarai

Sauya Sheƙa: Kwankwaso Ya Musanta Tura Abba Domin Tattaunawa Da APC

November 24, 2026
Next Post
Gogaggen Dan Jarida Enahoro Ya Kwanta Dama Yana Da Shekara 88

Gogaggen Dan Jarida Enahoro Ya Kwanta Dama Yana Da Shekara 88

LABARAI MASU NASABA

INEC Ta Zaɓi Rumfunan Zaɓe 17,676 Domin Gwajin Na’urar BVAS Gabanin Zaɓen 2027

INEC Ta Zaɓi Rumfunan Zaɓe 17,676 Domin Gwajin Na’urar BVAS Gabanin Zaɓen 2027

November 24, 2026
Atiku Ya Gargaɗi Gwamnatin Tarayya Kan Kama ’Yan Jam’iyyar ADC

Atiku Ya Gargaɗi Gwamnatin Tarayya Kan Kama ’Yan Jam’iyyar ADC

November 24, 2026
Shugaban NUJ Ya Koka Kan Yawaitar Kai Wa ’Yan Jarida Hare-hare A Arewa maso Yamma

Shugaban NUJ Ya Koka Kan Yawaitar Kai Wa ’Yan Jarida Hare-hare A Arewa maso Yamma

November 24, 2026
Yanzu Satar Da Kuka Yi Ba Ta Da Amfani: Kwankwaso Ga Gwamnonin APC

Sauya Sheƙa: Kwankwaso Ya Musanta Tura Abba Domin Tattaunawa Da APC

November 24, 2026
‘Yan Bindiga Sun Kashe Malamai 2, Sun Sace Mutane 13 A Jihar Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Kashe Malamai 2, Sun Sace Mutane 13 A Jihar Zamfara

November 24, 2026
Adamawa: Mutane Biyu Sun Mutu, Biyar Sun Jikkata A Rikicin Manoma Da Makiyaya

Adamawa: Mutane Biyu Sun Mutu, Biyar Sun Jikkata A Rikicin Manoma Da Makiyaya

November 24, 2026
Kotu Ta Tsare Mutane 12 Bisa Zargin Kisan Kai A Kano

Kotu Ta Tsare Mutane 12 Bisa Zargin Kisan Kai A Kano

November 24, 2026
NDC Ta Fara Yaƙin Neman Zaɓen 2027 A Kano, Ta Yi Alƙawarin Bai Wa Ƙananan Hukumomi ’Yanci

NDC Ta Fara Yaƙin Neman Zaɓen 2027 A Kano, Ta Yi Alƙawarin Bai Wa Ƙananan Hukumomi ’Yanci

November 24, 2026
Talata Mafara Ta Cika Maƙil Yayin Da Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Zamfara

Talata Mafara Ta Cika Maƙil Yayin Da Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Zamfara

November 23, 2026
Tattaunawa Ita Ce Mafita Daya Tak Ta Magance Rikicin Ukraine

Tattaunawa Ita Ce Mafita Daya Tak Ta Magance Rikicin Ukraine

November 23, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.