Kwanan nan, madaba’ar koli ta tattara da kuma fassara littattafai domin rarrabawa a gida da waje ta wallafa littafin “Bayanan da aka tsamo daga littafin Xi Jinping game da zamanantarwar iri na Sin” da harshen Faransanci, wanda cibiyar nazarin tarihin JKS na kwamitin kolin JKS ta fassara.
Littafin “Bayanan da aka tsamo daga littafin Xi Jinping game da zamanantarwar iri na Sin” na kunshe da jerin muhimman bayanai kan zamanantarwar irin ta Sin da Xi Jinping ya wallafa daga watan Nuwamban shekarar 2012 zuwa Oktoban 2023.(Safiyah Ma)
Talla