• English
  • Business News
Monday, September 29, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ana Rade-Radin APC Ta Tsayar Da Ahmad Lawan A Matsayin Dan Takarar Masalaha

Gwamnoni da masu ruwa da tsaki a Jam'iyyar APC sun bukaci lallai a gudanar da zaben fidda gwani.

by Muhammad
3 years ago
in Siyasa
0
Ana Rade-Radin APC Ta Tsayar Da Ahmad Lawan A Matsayin Dan Takarar Masalaha
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Jam’iyyar PDP Ta Zaɓi Sabbin Shugabanni A Kwara

Tinubu Zai Gana Da Manyan Ƴan Kasuwa, Zai Ƙaddamar Da Muhimman Aiyuka A Legas

 Ana rade-radin Jam’iyyar APC mai mulki a Nijeriya ta bayyana shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, a matsayin dan takarar shugaban kasa da aka fitar ta hanyar masalaha kamar yadda shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abdullahi Adamu ya bayyana.

Adamu ya bayyana hakan ne a taron kwamitin gudanarwa na jam’iyyar na kasa (NWC) a ranar Litinin a Abuja.

  • Zaben Fidda Gwani: An bukaci Deliget Din APC Da Su Zabi Osinbajo
  • Abdullahi Adamu: Babu Wani Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Da Aka Haramta Wa Takara A APC

Sauran ‘yan takarar da suka hada da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo da Asiwaju Bola Tinubu da Dokta Kayode Fayemi da David Umahi, da dai sauransu za a ba su damar shiga zaben fidda gwani a babban taron da za a gudanar a dandalin Eagle Square da ke Abuja.

Akwai yuyuwar samun karin bayani daga baya.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

Tags: Ahmad lawanAPCZaben Fidda Gwani
ShareTweetSendShare
Previous Post

Bangaren Ilimi A Nijeriya Ya Tabarbare —Uwargidan El-Rufa’i

Next Post

Tsohon Sakataren Jam’iyyar APC Ya Fice Daga Jam’iyyar

Related

Jam’iyyar PDP Ta Zaɓi Sabbin Shugabanni A Kwara
Siyasa

Jam’iyyar PDP Ta Zaɓi Sabbin Shugabanni A Kwara

10 hours ago
Tinubu Zai Gana Da Manyan Ƴan Kasuwa, Zai Ƙaddamar Da Muhimman Aiyuka A Legas
Siyasa

Tinubu Zai Gana Da Manyan Ƴan Kasuwa, Zai Ƙaddamar Da Muhimman Aiyuka A Legas

2 days ago
Manyan Ƴan Siyasa Sun Yi Watsi Da Kafa Sabuwar Jam’iyyar ADA Sun Rungumi ADC
Siyasa

Manyan Ƴan Siyasa Sun Yi Watsi Da Kafa Sabuwar Jam’iyyar ADA Sun Rungumi ADC

3 days ago
Tsadar Rayuwa Da Karuwar Ta’addanci Na Ci Gaba Da Tagayyara ‘Yan Nijeriya
Siyasa

Wa’adin Mulki Ɗaya Kacal Za Ka Yi — ADC Ga Tinubu

5 days ago
Gwamna Kefas Ya Bamu Damar Ƙwatar Mulkin Taraba A 2027 – APC
Labarai

Gwamna Kefas Ya Bamu Damar Ƙwatar Mulkin Taraba A 2027 – APC

7 days ago
Arewa Ba Zata Ƙarɓi Mulki A 2027 Ba, Gwamna  Bago
Siyasa

Arewa Ba Zata Ƙarɓi Mulki A 2027 Ba, Gwamna  Bago

2 weeks ago
Next Post
APC

Tsohon Sakataren Jam'iyyar APC Ya Fice Daga Jam'iyyar

LABARAI MASU NASABA

Za A Gudanar Da Bikin Ajiye Furanni Don Jinjinawa Jarumai A Ranar 30 Ga Satumba

Za A Gudanar Da Bikin Ajiye Furanni Don Jinjinawa Jarumai A Ranar 30 Ga Satumba

September 28, 2025
Ƴan Bindiga Sun Kashe Dagacin Ogbayo Da Jami’an Ƴan Sa-Kai 11 A Kwara

Ƴan Bindiga Sun Kashe Dagacin Ogbayo Da Jami’an Ƴan Sa-Kai 11 A Kwara

September 28, 2025
Ana Hasashen Adadin Zirga-Zirgar Fasinjoji Yayin Hutun Bikin Tsakiyar Kaka Na Sin Zai Kai Biliyan 2.36

Ana Hasashen Adadin Zirga-Zirgar Fasinjoji Yayin Hutun Bikin Tsakiyar Kaka Na Sin Zai Kai Biliyan 2.36

September 28, 2025
Firimiyar Nijeriya: Barau FC Ta Samu Nasarar Farko A Tarihinta

Firimiyar Nijeriya: Barau FC Ta Samu Nasarar Farko A Tarihinta

September 28, 2025
Kwararrun Afirka Sun Jinjinawa Hadin Gwiwar Kirkire-Kirkire Tsakanin Kasashen Nahiyar Da Sin

Kwararrun Afirka Sun Jinjinawa Hadin Gwiwar Kirkire-Kirkire Tsakanin Kasashen Nahiyar Da Sin

September 28, 2025
Sojoji Sun Kashe Ƴan Ta’adda 14 A Borno Da Adamawa, Sun Ƙwato Makamai

Sojoji Sun Kashe Ƴan Ta’adda 14 A Borno Da Adamawa, Sun Ƙwato Makamai

September 28, 2025
CMG Ya Yi Ayyukan Hadin Gwiwa Da Bangarori Daban Daban Na Macao

CMG Ya Yi Ayyukan Hadin Gwiwa Da Bangarori Daban Daban Na Macao

September 28, 2025
Bayan Taron UNGA 80, Shettima Ya Nufi Jamus Don Tattaunawa Da Bankin Deutsche

Bayan Taron UNGA 80, Shettima Ya Nufi Jamus Don Tattaunawa Da Bankin Deutsche

September 28, 2025
Xi Ya Yi Kira Ga Makarantun Horar Da ‘Yan Jam’iyya Da Su Kara Azamar Kyankyashe Hazikai Da Gabatar Da Shawarwari Ga JKS

Xi Ya Yi Kira Ga Makarantun Horar Da ‘Yan Jam’iyya Da Su Kara Azamar Kyankyashe Hazikai Da Gabatar Da Shawarwari Ga JKS

September 28, 2025
Gwamna Makinde Ya Gwangwaje Ƴan Wasan Nijeriya da Naira Miliyan 22

Gwamna Makinde Ya Gwangwaje Ƴan Wasan Nijeriya da Naira Miliyan 22

September 28, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.