Hukumomi a Kasar Kamaru na zargin wata budurwa da hannu a kashe mahaifiyar saurayinta.
Lamarin ya faru ne ranar Litinin a garin Fongo-Ndeng da ke yammacin kasar.
- Matakan Yayata Ilimin Kimiya Na Kasar Sin Zai Amfani Duniya Baki Daya
- Mutanen Da Suka Mutu Sanadiyyar Girgizar Kasa A Luding Sun Karu Zuwa 74
Budurwar, Mabel, ta kashe matar, Ma’a Cecilia, mai shekara 64, ne ta hanyar sare mata wuya da adda.
Dattijuwar dai ita ce take nema wa danta auren budurwar, inda kafin a shirya komai, ta dauko ta ta kai ta gidanta suna zaune tare.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp