Amincewa Da Yarjejeniyar Dakile Bazuwar Bindigogi Muhimman Mataki Ne Da Sin Ta Dauka Don Ingiza Tsaron Duniya
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Sin Wang Wenbin, ya ce, amincewa da yarjejeniyar dakile bazuwar bindigogi, muhimman mataki...