Gwamnati Ta Kafa Kwamitin Tsara Yadda Za A Binne Buhari
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya kafa wani kwamitin ministoci goma da zai jagoranci shirye-shiryen jana’izar marigayi tsohon shugaban ƙasa ...
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya kafa wani kwamitin ministoci goma da zai jagoranci shirye-shiryen jana’izar marigayi tsohon shugaban ƙasa ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana Talata, 15 ga Yuli, 2025, a matsayin hutu na musamman don girmama tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu ...
Mai magana da yawun ma'aikatar tsaron kasar Sin Jiang Bin, ya bayyana cewa, za a gudanar da taron shugabannin matasa ...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhini bisa rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, yana mai cewa marigayin ...
Wata tawagar haɗin gwuiwa daga jihohin Bauchi da Gombe ta nuna damuwa matuƙa kan jinkirin da ake samu a aikin ...
Tsohon MataimakinShugabanƘasa, Alhaji Atiku Abubakar, cikin saƙonsa na ta'aziyya ya bayyana cewa; "Ina matuƙar jimami da alhinin samun labarin rasuwar ...
Dakarun Runduna ta 6 na Sojojin Nijeriya sun kama mutane 50 da ake zargi da hannu a fasa-kwaurin danyen mai ...
A yayin da ake shirye-shiryen jana’izar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, an tura jami’an tsaro masu yawa jihar Katsina, musamman ...
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa za a yi jana’izar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari a mahaifarsa ...
Aƙalla mutum huɗu ne aka tabbatar da rasuwarsu a yayin da wasu mutane bakwai suka jikkata a sakamakon rushewar wani ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.