Kungiyoyin Kasa Da Kasa Sun Yi Fatan Gudanar Da Babban Taron Wakilan JKS Karo Na 20 Cikin Nasara Yayin Da Kasar Sin Ke Bikin Ranar Kafuwar Kasa
Manya da kananan ofisoshin jakadancin kasar Sin dake sassan daban-daban na duniya, sun gudanar da bikin murnar cika shekaru 73